fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Tag: Dalar Amurka

Gwamnati ta sake karya darajar Naira akan Dalar Amurka

Gwamnati ta sake karya darajar Naira akan Dalar Amurka

Uncategorized
Gwamnatin tarayya, ta sanar da sake karya darajar Naira akan Dala inda ka koma sayar da kowace Dalar Amurka 1 akan Naira 381.   A baya dai ana sayar da kowace dalar Amurka akan Naira 360. Saidai sabon farashin da babban bankin Najeriya, CBN ya fitar jiya, Talata ya nuna darajar Nairar ta kara kasa. CBN dai bai bayyana a hukumance cewa ya rage darajar Nairar ba, kamar yanda Premium times ta ruwaito amma shafin yanar gizo na FMDQ wanda ke bada bayanai kan hadahadar kudi ya tabbatar da wannan savon farashi.