fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: Daliban Kankara

Garkuwa da daliban Kankara ba shiri bane, da gaskene>>Lai Muhammad

Garkuwa da daliban Kankara ba shiri bane, da gaskene>>Lai Muhammad

Siyasa
Ministan yada labarai da Al'adu, Alhaji Lai Muhammad ya bayyana cewa, ba gaskiya bane zargin da ake cewa wai satar daliban Kankara shirine.   Ya bayyana hakane a ganawar da aka yi dashi a gidan talabijin na NTA inda yae ba abune wanda hankali zai dauka ba a ce wai gwamnati ce tasa a sace dalibanba.   Yace to idan sun sace daliban wane sako suke aikawa kenan,  Sojoji sun gaza ko kuwa, yace haka a lokacin daliban Dapchi akai da tsugudidi.   Yayi zargin cewa wasu sun so lamarin ya dade inda har aka fara gangamin bringbackourboys da kuma wata kungiya ta je Daura zata yi zanga-zanga. “What precisely does the government want to achieve? Is it to prove the deficiency of the military or what. In the case of Dapchi, we had all kinds of bizarre theories. You h...
Daliban Kankara da aka kubutar sun roki Gwamnatin da ta sauya mazaunin makarantar

Daliban Kankara da aka kubutar sun roki Gwamnatin da ta sauya mazaunin makarantar

Siyasa
Abdulmajid Umar, karamar Makarantar Sakandare, dalibin JSS 2 na Makarantar Sakandaren Kimiyya ta Gwamnati, Kankara kuma daya daga cikin daliban 344 da aka sako a daren jiya sun yi kira da a sauya makarantar daga inda take a yanzu suna mai cewa tana iya fuskantar hari. Umar, ya ce dangane da wurin da makarantar take a yanzu wanda ya haifar da sace su, shi da abokin nasa sun yanke shawarar ba za su koma makarantar ba.
Bai kamata a Jinjinawa Shugaba Buhari saboda ceto daliban Kankara ba: Watakila fa Buharinne ya tura daliban wajan ‘yan Bindigar>>Oby Ezekwesili

Bai kamata a Jinjinawa Shugaba Buhari saboda ceto daliban Kankara ba: Watakila fa Buharinne ya tura daliban wajan ‘yan Bindigar>>Oby Ezekwesili

Siyasa
Tsohuwar Ministar Ilimi kuma tsohuwar 'yar takarar shugaban masa, Oby Ezekwesili ta bayyana cewa watakila shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne ya aika daliban kankara wajan 'yan Bindiga.   Ta bayyana hakane a hirar da aka yi da ita a Channelstv inda tace watakila shugabanne ya aika daliban wajan 'yan Bindiga sannan kuma daga baya yace a sakesu dan ace yayi kokari.   Tace ya kamata 'yan Najeriya su yi tambayoyi game da satar daliban dan akwai daure kai a ciki. Tace saboda shiriritar abin ma yasa kasashen Duniya babu wanda ya damu da lamarin ballantama su yi magana. “For us to congratulate a government that created a problem and said it solved it? We shouldn’t be doing that. The society should learn how to hold people accountable. The President should be disgusted ...
Ji yanda Shugaban Boko Haram Abubakar Shekau ya rika rokon ‘yan Bindiga kada su saki daliban Kankara amma suka yi Biris dashi

Ji yanda Shugaban Boko Haram Abubakar Shekau ya rika rokon ‘yan Bindiga kada su saki daliban Kankara amma suka yi Biris dashi

Tsaro
Rahotanni sun bayyana cewa shugaban Boko Haram,  Abubakar Shekau ya rika rokon 'yan Bindigar da suka sace daliban kankara kada su sakesu amma 'yan Bindigar suka yi biris dashi.   Shugaban Boko Haram,  Abubakar Shekau ya saki Bidiyo inda yayi ikirarin cewa sune suka sace daliban Kankara sama da 300.   Rahoton Eons Intelligence ya bayyana cewa 'yan Bimdigar ne suka fara aikewa da Shekau hotunan yaran a kokarin sayar masa dasu. Hutudole ya fahimta daga Rahoton cewa amma cikin ya ki kayawa bayan da Sojoji da sauran jami'an tsaro sukawa wajan da za'a wuce da daliban kawanya.   Shekau ya rika rawar jiki wajan sayen yaran inda har ya aika motar da zata dauko su kuma yayi Alkawarin biyan ninkin kudin da yace zai biya da farko. Hutudole ya fahimta daga Rahoton cewa ...