
Bidiyon wani sanye da kayan soja nawa ‘yansanda barazanar cewa daga Randa suka kama soja dan Damfara zasu gane basu da wayau
Wani matashi sanye da kayan sojoji da ake kyautata zaton Sojan Najeriya ne yayi bidiyo inda yake barazanar cewa, daga randa 'yansandan suka kama soja dan damfarar yana gizo zasu gane shayi ruwane.
Ya bayyana cewa sojoji ma na damfarar ta yanar gizo
https://youtu.be/SQVODZPosXA