fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Dambe

Hotuna: Yadda ta ke wakana a Damben gargajiya da ke gudana a Kano

Hotuna: Yadda ta ke wakana a Damben gargajiya da ke gudana a Kano

Wasanni
A cigaba da wasannin Danben Gargajiya da ke gudana a filin wasa na Ado Bayero squire da ke unguwar sabon gari da ke nan Kano.   Wasu daga cikin wasannin da aka fafafata a jiya Lahadi, Ebola ya take wasa da dogon Zi har Turmi 3 babu kisa, sai dai dogon Zi ya tsorata inda daga karshe dogon Ebola ya kwance hannunsa inda ya ce ya hakura da Damben,   Sai dai a karo na biyu da Ebola ya sake fafatawa da dogon Danjamilu, sun ta shi babu kisa.   Shagon Kano pillas ya kara da shagon Bahadon Sani mai maciji shi ma fatatawar ta tashi babu kisa.
Dan damben Najeriya ya fara aman jini, an kaishi Asibiti bayan shan kaye a hannun dan damben kasar Rasha

Dan damben Najeriya ya fara aman jini, an kaishi Asibiti bayan shan kaye a hannun dan damben kasar Rasha

Uncategorized
Dan damben Najeriya, Sadiq Usman ya sha kaye a hannun dan daben kasar Rasha,  Fyodor Chudinov a wasan da suka yi.   Bayan shan kayen, Sadiq ya rika aman jini yana bukatar taimakon na'urar taimakawa Numfashi wanda hakanne yasa aka garzaya dashi Asibiti. Kafar yada labarai ta kasar Rasha, TASS ta ruwaito Sadiq yace kalau yake duk da yana kwance a gadon Asibiti.   Wannan kaye da sadiq dan shekaru 32 ya sha, shine irinsa na 2 da yasha a shekaru 12 da yayi yana wasan dambe.