
Dan Damfara ya kaiwa ‘yansanda karar Abokin damfararsa saboda ya ki yadda su raba kudin da suka kwacewa wani
Wani Dan kasar Ghana dake zaune a kasar Amurka, ya kira jami'an tsaro na FBI dan kai Musu Korafin wani abokin damfararsa da ya ki yadda su raba kudin da suka cuci Mutane dasu.
Mutumin me suna John, yace suna satar bayanan Sirri na mutane da suke amfani dasu wajan karyar cewa basu da aikin yi dan Gwamnati ta Biyasu kudin tallafi.
Yace sun aikawa da gwamnatocin jihohi a gaba dayan kasar Amurka da wadannan sakonni kuma sun samu dala Miyan 9. Amma abokin laifin nasa ya ki yadda su raba kudin.
Yace sunan abokin nasa, Ruph Awuni dake zaune a Chicago na kasar.
A Ghanaian man has called the FBI to report his fraudster friend who refused to split money they made from fraudulent activities.
The Ghanaian man identified simply as John, alleged that his fr...