
Dan Foster ya mutu sakamakon cutar korona
Kwanran ran mai watsa shirye-shiryen kuma mai gabatar da shirye-shirye, Dan Foster wanda aka sani da Big Dawg ya mutu sakamon cutar korona.
Kafin rasuwarsa, Foster yayi aiki a Cool FM, Inspiration, City FM da Classic FM.
Cikakkun bayanai zasu zu ba da jimawa ba