fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Tag: Dan Giwa Umar

Sanata Shehu Sani, Kanar Dangiwa Umar da Agbakoba Sun Nesanta Kansu Daga Labarin Cewa Sun shiga wata Sabuwar Tafiyan Siyasa

Sanata Shehu Sani, Kanar Dangiwa Umar da Agbakoba Sun Nesanta Kansu Daga Labarin Cewa Sun shiga wata Sabuwar Tafiyan Siyasa

Siyasa
Wasu fitattun yan Najeriya uku, tsohon gwamnan soja, Kanar Dangiwa Umar, Sanata Shehu Sani da Lauya Olisa Agbakoba sun musanta cewa su na cikin mambobin sabuwar tafiyar siyasar da ta bayyana a cikin wannan makon.   Sun ce su ukun da sunayen su suka bayyana a cikin jadawalin wadanda aka ce su ne jiga-jigan tafiya, duk an tsarma sunayen ne ba tare da an ji ra’ayin su, ko an nemi amincewar su ba. Yayin da Umar da Shehu Sani suka nesanta kan su da sabuwar tafiyar ta hanyar tattaunawa da manema labarai, shi kuma Agbakoba sanarwa ya fitar, inda shi ma ya nesanta kan sa. Wata majiya ta buga labarin yadda wata tawagar jiga-jigan yan Najeriya da suka hada da yan kashe hakki, kwararru, masana, suka kafa rundunar siyasa mai shirin narkewa ta koma jam’iyya domin tunkarar zaben 202...