fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Tag: Dani Cavajal

Dani Cavajal ya taimakawa Real Madrid ta doke Real Betis daci 1-0 ta dare saman teburin La Liga

Dani Cavajal ya taimakawa Real Madrid ta doke Real Betis daci 1-0 ta dare saman teburin La Liga

Wasanni
Dani Cavajal ya taimakawa Real Madrid da kwallo guda bayan an dawo daga hutun rabin lokaci ta lallasa Real Betis daci 1-0 ta dare saman teburin gasar La Liga. Yayin da Vinicius ya samu damar fara buga wasan daga farko sakamakon kokarin daya yi a makon daya gabata bayan ya shigo da wasan su da Levante daga benci wanda suka tashi daci 3-3. Karim Bezema ne ya taimakawa Cavajal yaci kwallon wanda hakan ya kasance karo na uku kenan daya taimaka wurin cin kwallaye a wannan kakar. Dani Cavajal scores the only goal as Real Madrid went top of the La Liga table Dani Carvajal scored a second half winner to give Real Madrid a 1-0 away victory over Real Betis which sent Carlo Ancelotti’s side top of La Liga. With Vinicius Junior handed a start after impressing off the bench in last w...