fbpx
Friday, March 31
Shadow

Tag: Dani Ceballos

Arsenal ta fara harin siyan dan wasan da zai maye mata gurbin Dani Ceballos

Arsenal ta fara harin siyan dan wasan da zai maye mata gurbin Dani Ceballos

Uncategorized
Arsenal na harin siyan dan wasan tsakiya na kungiyar Udinese Rodrygo De Paul domin ya maye mata gurbin Dani Ceballos. Dan wasan kasar Sifaniya Ceballos ya bar Arsenal ne bayan daya shafe shekaru biyu da ita a matsayin aro daga Real Madrid. Kuma dan wasan ya bayyana cewa yana so ya sake fafatawa a gasar La Liga saboda haka ba zai dawo Arsenal ba a kaka mai zuwa. Dan wasan mai shakaru 24 ya bugawa Arsenal wasanni 77 a shekaru biyu daya shafe a kungiyar ta arewacin Landan.   Arsenal 'begin talks' to sign Dani Ceballos replacement Arsenal have begun talks to sign Udinese midfielder Rodrigo De Paul, according to reports. Arsenal are claimed to want to sign De Paul as a direct replacement for Dani Ceballos. Spain international Ceballos has returned to Real Madrid after ...