fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Dansandan Najeriya

Dansanda ya dirkawa Abokin aikinsa Harsashi

Dansanda ya dirkawa Abokin aikinsa Harsashi

Tsaro
Tsohon kwamishinan Muhalli a jihar Delta, John Nani ya tsallake Rijiya da baya bayan da wani dansanda ya kashe dansandan dake bashi kariya.   Motar dake dauke da ma'aikatan kamfanin mai na Seplat ta daki Motar tsohon Kwamishinan daga baya inda ya tsaya ya duba irin barnar da suka masa.   Saidai wani dansanda dake tare da ma'aikatan yayi barazanar harbinshi bayan da kace-Nace ya barke a tasakaninsu, dansandan dake baiwa Kwamishinan kariya ya shiga gaba inda shi Harsashin ya sameshi, an garzaya dashi Asibiti inda a can ya mutu.   Punch ta bayyana cewa tuni an kama dansandan da yayi Harbin.   “He was rushed to a hospital, but he couldn’t survive it,” he added. The source said the mobile policeman had been arrested.
Bidiyon yanda aka kwace bindiga daga hannun wani dansandan Najeriya da yayi tatul da giya

Bidiyon yanda aka kwace bindiga daga hannun wani dansandan Najeriya da yayi tatul da giya

Uncategorized
Bidiyo ya bayyana a shafukan sada zumunta inda aka ga wani dansandan Najeriya a babban birnin tarayya, Abuja yana tangadi.   Wanda suke wajan dai sun yi amannar cewa giyace yasha da rana tsaka inda aka ji wata murya a cikin Bidiyon na kiran sunan dansandan da Garba Salisu.   Rahoton ya bayyana cewa an kwace Bindigar dansandan dan kada yayi aika-aika.   https://www.youtube.com/watch?v=4ssJD4f2ScU   https://www.youtube.com/watch?v=IzdEWOujxW4
Dansandan Najeriya ya ki karbar cin hancin Miliyan 1.9 da aka bashi

Dansandan Najeriya ya ki karbar cin hancin Miliyan 1.9 da aka bashi

Siyasa
Dansandan Najeriya yaki karbar cin hancin 1,995,000 da aka bashi. Lamarin ya farune a jihar Akwa-Ibom inda wani dake zargi da damfarar yanar gizo, Edet Okpo ya baiwa dansandan cin hancin amma ya ki karba.   An gabatar da Okpo da abokan laifinsa a gaban babbar kotun tarayya dake Calabar. Kuma takardar karan ta bayyana cewa yayi yunkurin baiwa dansandan cin hancinne dan ya kyaleshi.   Okpo da abokan aikinsa sun nemi shugaban makarantar Maritime Academy da ya basu Miliyan 200 ta hanyar Damfara inda suka yi amfani da lambar wayar karya dan wannan aiki.   Sun kuma yiwa shugaban makarantar Barazanar cewa idan ya ki amincewa da bukatarsu, zasu bata masa suna.   Alkalin kotun ya dage sauraren karar zuwa 25 ga watan Nuwamba, kamar yanda Guardian ta ruwait...