fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Tag: Darbejiya

Amfanin Darbejiya ga lafiyar Dan Adam da yadda ake sarrafata domin magance matsanancin Basir da sauransu

Amfanin Darbejiya ga lafiyar Dan Adam da yadda ake sarrafata domin magance matsanancin Basir da sauransu

Kiwon Lafiya
Ana amfani da ganyen darbejiya da sassakenta da hurenta da kuma Diyanta duka a matsayin magani. Sai dai ba a fiye amfani da saiwarta a matsayin maganin da ake sha ba saboda hatsarin dake tattareda shi. Darbejiya na Dauke da wasu sinadirrai masu matuKar muhimmancin da karfin gaske waDanda samuwarsu ya maida darbejiya magani a gida. Ga kaDan daga cikin su : Sodium, Potassium, Salts, Chloriphyle, Calcium, Phosphorus, iron, Thiamine, Nicocine, Bitamin C, Carotene, ODatic Acid, Gliserida Acid, Asetilolsifuranil, Dekahidro Tetramatil, Okanone, Fenantone, Acetate Acid da sauransu. Yadda ake Amfani Da Darbejiya. Ciwon Suga: A nemi Diyan darbejiya misalin rabin gwangwanin madara sai a saka ganyen manguro fresh, mangoe leaBes kwara uku a tafasa da kyau a misalin cup Daya sai a sha ...