fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Dasuki

Ban yiwa Buhari yakin Neman Zabe lokacin Ina tare da Jonathan ba>>Dasuki

Ban yiwa Buhari yakin Neman Zabe lokacin Ina tare da Jonathan ba>>Dasuki

Siyasa
Tsohon mai ba Shugaban kasa Shawara kan Tsaro (NSA), Kanal Sambo Dasuki (mai ritaya), Ya ce bai taba yin kamfen a jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ko Shugaba Muhammadu Buhari ba game da Shugaba Goodluck Jonathan a zaben Najeriya na 2015. Bayanin da shi da kansa ya sanya hannu ranar Lahadi ya fito ne ga DAILY POST ta hannun PRNigeria. Dasuki ya jaddada cewa yana da hannu a yunkurin hada dangantaka tsakanin Jam'iyyar Action Congress of Nigeria (ACN), All Nigeria Peoples Party (ANPP) da kuma Congress for Progressive Change (CPC). Wannan kafin zaben 2011 ne. Ya ce, “alaka ta a wannan tsarin na siyasa ya kara bayan zabukan 2011,” in ji shi. Yariman na Sakkwato ya karata jita-jitar da ke yaduwa cewa ya yi kamfen ne a asirce ga Buhari da APC, yayin da yake mai bada s...