fbpx
Friday, May 27
Shadow

Tag: Data

Gwamnatin tarayya ta rage kudin Data da kaso 50 cikin 100

Gwamnatin tarayya ta rage kudin Data da kaso 50 cikin 100

Uncategorized
Gwamnatin tarayya ta sanar da rage kudin data da kaso 50 cikin 100. Ta kuma baiwa kamfanonin sadarwa umarnin yin ragin. Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Dr. Isa Ali Pantami ne ya bayyana haka inda yace kudin 1Gig daga 1000 ya koma 487. Yace wannan ragi ya farane tun a watan da ya gabata.   Yace wannan kokarin gwamnati ne na rage kudin sayen datar ta hannun hukumar NCC.
Gwamnati ta nemi kamfanonin Sadarwa su ragewa ‘yan Najeriya kudin Data

Gwamnati ta nemi kamfanonin Sadarwa su ragewa ‘yan Najeriya kudin Data

Kasuwanci
Hukumar sadarwa ta kasa, NCC ta bukaci kamfanonin sadarwa da su ragewa 'yan Najeriya yawan kudin Data.   Mataimakin shugaban hukumar, Farfesa Umar Garba Danbatta ne ya bayyana haka ga manema labarai. Ya bayyana hakane a wajan wani taro da aka yi na tattaunawa kan kamfanonin Sadarwa ta kafar sada zumuntar zamani. Inda yace tunda an ragewa kamfanonin sadarwar kudin haraji suma nan gaba ya kamata su ragewa 'yan Najeriya kudin da suke karba daga hannayensu, musamman na sayen Data.