
Shin wai ya aka yi Rarara bai lashe kyautar gwarzon waka ta Duniya ba,Grammy Award?>>Sanata Shehu Sani
Sanata Shehu Sai ya tambayi shin ko me yasa Mawakin Suyasa, Dauda Kahutu Rarara bai lashe kyautar Gwarzon mawakin Duniya ta Grammy award ba?
A daren jiya ne dai wasu mawakan Najeriya 3, Burna boy, Wizkid da Tiwa Savage suka lashe kyautar.
Sanata Shehu Sani bayan ya tayasu murna, ya bayyana cewa har yanzu ba'a gayyaci Rarara zuwa bada kyautar Grammy ba.
https://twitter.com/ShehuSani/status/1371213061701443585?s=19