fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Daushe

Tauraron fina-finan Hausa, Daushe zai tsaya takara a zaben 2023 har ya buga fasta

Tauraron fina-finan Hausa, Daushe zai tsaya takara a zaben 2023 har ya buga fasta

Nishaɗi
Ga dukkan alamu tauraron fina-finan Hausa da ya fi kwarewa a harkar Barkwanci,Rabiu Ibrahim wanda aka fi sani da Daushe ya shirya tsaf dan tsayawa takarar siyasa a zaben 2023 me zuwa.   Hakan ya fito filine bayan da ya wallafa fastar yakin neman zabensa inda ta bayyana cewa zai nemi mukamin dan majalisa ne.   Yawa Hoton nashi taken, Mun gaji da zabar Tunku aita tone mana dankalin dashe. https://www.instagram.com/p/B9crT7El2nx/?igshid=11d87j9opm1m0