
David Alaba ya shirya barin Bayern Munich domin ya koma Real Madrid ko Barcelona
Dan wasan kasar Austria mai shekaru 28, David Alaba ya shirya canja sheka daga Bayern Munich a karshen wannan kakar bayan ya shafe shekaru 13 yana taka leda a kungiyar.
Manyan kungiyoyin nahiyar turai duk suna farautar siyan David Alaba, amma shi dan wasan yafi son komawa kasar Sifaniya a gasar La Liga.
Yayin da har yayi burus da tayin kwantiraki mai tsoka daga wurin kungiyar Paris saint German ya gasar Ligue 1.
Kuma ta bangaren gasar Premier League ma kungiyar Chelsea na harin siyan shi amma hakan bai sa shi ya canja ra'ayi akan komawa gasar La Liga ba, yayin da Real Madrid da Barcelona zasu fafata wurin siyan dan wasan.
David Alaba transfer: Defender wants Barcelona or Real Madrid move after cutting list down to La Liga rivals
The 28-year-old Austria intern...