fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: David De Gea

“Bamuyi kokari sosai ba kuma naji haushin cire mu da aka yi”>> Golan Manchester United David De Gea

“Bamuyi kokari sosai ba kuma naji haushin cire mu da aka yi”>> Golan Manchester United David De Gea

Wasanni
Kungiyar Atletico Madrid ta cire Manchester United a gasar zakarun nahiyar turai bayan ta doketa dace 1-0 ta hannun Renan Lodi. Wanda hakan yasa yanzu kungiyar Manchester United ta dauki tsawon shekaru biyar ba tare da lashe kofi ba. Golan United, David De Gea ya bayyanawa manema labarai cewa basuyi kokari sosai a wasan ba kuma ya matukar ji haushin cire su da aka yi.