fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: David Luiz

Premier League:David Luiz yace shine sanadiyar City suka ba Arsenal kashi a daren jiya har 3-0

Premier League:David Luiz yace shine sanadiyar City suka ba Arsenal kashi a daren jiya har 3-0

Wasanni
David Luiz yayi wasu kurakurai cikin minti 25 da shigowar shi filin kuma ya tilastama Arsenal buga wasan da yan wasa goma, yayin da suka sha wahala sosai a hannun Manchester City daga dawowar gasar Premier lig har 3-0. Ya shigo filin ne bayan Pablo Mari ya samu rauni a minti na 24 na wasan, kuma shi yayi sanadiyar kwallon da Raheem Sterling yaci kafin a bashi jan kati saboda dukan da ya yiwa Riyad Mahrez a yankin da ake buga penariti. Kwantirakin dan wasan mai shekaru 33 zai kare nan da makonni biyu masu zuwa amma shI yace yana so kungiyar tayi mai sabon kwantiraki. David ya gayawa Sky Sport cewa sanadiyar shi ne yasa aka ba Arsenal kashi jiya ba laifin kungiyar bane. Yace Arsenal sun yi kokari sosai musamman yadda suka yi wasa da mutane goma. Kochin su da sauran abokan aiki...