fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: David Oyedepo

Zama shugaban kasar Najeriya ci baya ne a gareni>>Fasto Oyedepo

Zama shugaban kasar Najeriya ci baya ne a gareni>>Fasto Oyedepo

Siyasa
Fasto David Oyedepo na cocin Livin Faith Worldwide ya bayyana cewa idan aka gayaceshi ya zama shugaban kasa hakan zai zama ci baya ne a gareshi.   Ya bayyana hakane a jawabin da yayi a cocinsa inda yace a shekarar 1984 Allah ya gaya masa cewa yayi abinda ya sashi kada ya kauce daga kai. Yace Najeriya kasace me Albarka kuma girmamawa ne ga kowane dan adam ya zama shugabanta amma shi dai ba aikinsa bane.   Yace da yayi wannan magana, wasu sun ji haushi amma wannan matsalarsu ce ba tashi ba. Ga bayanin nasa a Turance:   “Then whatever I tell you to do, do it. Don’t run around: whatever I tell you to do, do it. Don’t muse about: whatever I tell you to do. Don’t do what they do: do what I tell you to do.   “1984! Do you know that’s what led ...