fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Tag: Davido

Ban ce bani tare da ku ba>>Mawaki Davido yawa masu zanga-zangar SARS karin haske

Ban ce bani tare da ku ba>>Mawaki Davido yawa masu zanga-zangar SARS karin haske

Siyasa
Mawaki Davido da aka zarga da nesanta kansa da zanga-zangar SARS a lokacin ganawa da shuvaban 'yansanda, yayi karin haske inda yace ba'a fahimceshi ne ba.   Ya bayyana hakane ta shafinsa na sada zumunta inda yace an masa mummunar fahimtane. Yace shine da kansa yasa a rika daukarsa kai tsaye a wajen ganawar dan mutane su ga abinda ke gudana.   Yace an tambayeshine yaya aka yi aka ganshi da masu zanga-zanga bayan da shi ga abinda ya kawoshi ya gana da shugaban 'yansanda? Yace shine yake bayanin cewa yana tare da duk 'yan Najeriya amma ba zanga-zangar tada hankali ya je yi ba.   Ya kuma kara da cewa, yana tare da masu zanga-zangar kuma masu yada labarin karya akansa kamata yayi a irin wannan lokaci, hankalinsu ya koma kan yanda za'a shawo kan matsalar da ake c...
Bana cikin masu zanga-zanga>>Mawaki Davido bayan da shugaban ‘yansanda ya shiga ganawar sirri dashi

Bana cikin masu zanga-zanga>>Mawaki Davido bayan da shugaban ‘yansanda ya shiga ganawar sirri dashi

Uncategorized
Mawaki Davido na ci gaba da shan suka daga mabiyansa bayan bidiyo da aka dauka cikin sirri ya bayyanashi yana cewa baya cikin masu zanga-zanga a ganawar sirri da shugaban 'yansanda yayi dashi.   Shugaban 'yansandan ya tambayi David shin me yasa ya shiga Zanga-zangar saidai yace bai shiga ba, kawai dai ya jene ya kwantarwa da masu zanga-zangar hankali saboda masoyansa ne.   Bayan kammala ganawa da shugaban 'yansandan, Davido ya bayyana cewa an bashi damar ya je ya kafa kwamitin sa ido akan horo na musamman da za'a  baiwa 'yansandan sabuwar Rundunar yaki da laifuka da za'a kafa. https://www.youtube.com/watch?v=rMOwhsulHSU