fbpx
Friday, May 27
Shadow

Tag: Dawowar Coronavirus/COVID-19

Dawowar Coronavirus/COVID-19: Zan Sake saka dokar hana walwala>>Gwamnan Najeriya yayi Gargadi

Dawowar Coronavirus/COVID-19: Zan Sake saka dokar hana walwala>>Gwamnan Najeriya yayi Gargadi

Kiwon Lafiya
Gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike yayi gargadin cewa zai sake saka Dokar hana walwala a jiharsa saboda dawowar Coronavirus/COVID-19.   Gwamnan ya bayyana hakane a wajan wata ibada da yaje coci, inda yace wasu coci da kasuwannin jihr basa bin dokar kiyaye kamuwa da cutar sau da kafa.   Gwamnan yace yawanci mutane na kin bin dokar kiyayewar ne saboda suna tunanin babu wani na kusa dasu da ya mutu sanadiyyar cutar ko kuma basu ga wanda ya kamu da ita ba, amma yace cutar da gaskece kuma wadda ta dawo din ta fi wadda aka yi da farko illa. “When you go to some churches, they don’t wear mask. Go to market, they don’t wear mask. They believe COVID is not real. It’s not real because it has not happened to you; nobody had died whom you know. When somebody has died and th...