fbpx
Monday, May 23
Shadow

Tag: DDD

A yi hakuri, Wani da muka hadu a kasuwane ya gayamin>>Obadiah ya karyata kansa kan cewa da yayi AKwai Gwamna Kwamandan Boko Haram

A yi hakuri, Wani da muka hadu a kasuwane ya gayamin>>Obadiah ya karyata kansa kan cewa da yayi AKwai Gwamna Kwamandan Boko Haram

Uncategorized
Tsohon mataimakin shugaban babban bankin Najeriya, CBN, Obadiah Mailafiya da yayi ikirarin cewa akwai gwamnan Arewa wanda Kwamandan Boko Haram ne , yace wani tubabben kwamandan kungiyar ne ya gaya masa, saidai a yanzu ya bayyana cewa yayi kuskure.   A hirar da yayi da BBChausa, kamar yanda babban lauya, Bulama Bukarti ya jiwo, Mailafiya yace a wajan wani mutum ne da suka hadu a kasuwa ya ji maganar. Hutudole ya ruwaito muku yanda DSS suka Suka gayyaci Mailafiya a Jos inda saida ya kwashe awanni 6 sannan daga baya suka bada belinsa. Saidai duk da haka bayan ya fito daga Ofishin DSS din ya dage kan cewa akwai Gwamnan Arewa dan Boko Haram.  Amma a hirarsa da BBChausa, kamar yanda hutudole ya samo daga lauya Bulama, ya karyata kansa. Asalima yace a yi hakuri kuma bai san cewa...