fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Deezell

Deezell da matarsa, Jidda sun yi murnar cika shekara 1 da Aure

Deezell da matarsa, Jidda sun yi murnar cika shekara 1 da Aure

Nishaɗi
Tauraron mawakin Gambara, Deezell da matarsa, Jidda, sun yi murnar cika shekara 1 da yin Aure.   A sakon murnar wannan rana da Deezell ya fitar ya bayyana cewa,yana godiya ga Allah da ya bashi Jiddar a matsayin matarsa.   Muna tayasu Murna. https://twitter.com/officialdeezell/status/1343332899223793664?s=19 Thank you for making my house a home. I am forever grateful to God for sending you into my life and adding colors- Life is beautiful bcoz you r with me. It is the first milestone of so many romantic moments that r yet left to be lived. Happy 1st anniversary ! 🤍🤍
Da maulan zan ci da gidanku na tsawon shekaru>>Deezell ya gayawa wani da yace masa yana Maula

Da maulan zan ci da gidanku na tsawon shekaru>>Deezell ya gayawa wani da yace masa yana Maula

Nishaɗi
Tauraron mawakin Gambara,Ibrahim Rufai wanda aka fi sani da Deezell ya mayarwa da wani amsa mai zafi bayan da ya ce mai maula yakewa mawaki Yung6ix.   Lamarin ya farune a shafin Twitter bayan da Deezell yawa Yung6ix murnar sakin wakarsa. Nanne sai wani yace masa duk maulace. https://twitter.com/officialdeezell/status/1268896996439371776?s=19 Deezell ya bashi amsa da cewa da Maular zan ciyar da gidanku na tsawon shekaru.
Deezell na murnar zagayowar ranar haihuwarsa

Deezell na murnar zagayowar ranar haihuwarsa

Nishaɗi
Tauraron mawakin Gabara, Ibrahim Rufai da aka fi sani da Deezell na murnar zagayowar ranar haihuwarshi.   Ya bayyana haka a shafunshi na sada zumunta i da yace yana taya kanshi murna. https://www.instagram.com/p/CA_fg_fjRdk/?igshid=17cjk3ggpyco4 Muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.
Bidiyo:Yanda Deezell ya buga kwallon Kwando abin ya dauki hankulan masoyansa

Bidiyo:Yanda Deezell ya buga kwallon Kwando abin ya dauki hankulan masoyansa

Nishaɗi
Tauraron mawakin Gambara, Ibrahim Rufai da aka fi sani da Deezell kenan a wannan hoton bidiyon nasa da ya sakawa masoyansa inda yake buga kwallon kwando.   Ya nuna kwarewarsa wajan buga kwallon yanda abin ya birge sosai.   Kalli bidiyon a kasa: https://twitter.com/officialdeezell/status/1263796283904409601?s=19 Deezell dai ya bayyana cewa kwanannan zai sakarwa masoyansa zazzafar waka.
Mawaki Deezell yayi al’kawarin kyautar dubu dari biyar 500 ga masu bin  shafinsa na sada zumunci a ranar Laraba

Mawaki Deezell yayi al’kawarin kyautar dubu dari biyar 500 ga masu bin shafinsa na sada zumunci a ranar Laraba

Nishaɗi
Mawakin gambara Deezell yayi al'kawarin kyautar dubu dari biyar 500 ga ma biyan sa a shafin sa na twitter. https://twitter.com/officialdeezell/status/1247640235044818944?s=20 A ranar labara ne dai mawakin zai bayar da kyautar kudin kamar yadda ya al'kawarta, bayan ya bayar da wasu kudaden ga mabiyan sa a jiya talata da ya tasamma kusan dubu dari hudu. https://twitter.com/officialdeezell/status/1247626739976531968?s=20 wanda ya ringa bayar da su tare da bayyana sunayen wanda ya baiwa kyautar kudaden. https://twitter.com/officialdeezell/status/1247625669413965826?s=20 Mutane da dama ne suke ta bayyana sha'awarsu ga wannan kyauta inda wasu ke a jiye nambobin asusun su, wasu kuma ke fatan al'khairi. Shima Mawakin mata Ado gwanja ya aike da cewa duk maular da yake amma b...
Yanda ta kaya tsakanin Deezell da Mabiyanshi bayan da ya bukaci su bashi tallafin kudi

Yanda ta kaya tsakanin Deezell da Mabiyanshi bayan da ya bukaci su bashi tallafin kudi

Nishaɗi
Tauraron mawakin Gambara,Ibrahim Rufai wanda aka fi sani da Deezell ya bayar da Lambar Asusun Ajiyar kudinsa na Banki inda ya bukaci mabiyanshi a shafin Twitter da su aika mai da tallafin kudi.   A Post din da yayi, ya jaddada cewa zai fa karbi kudin da za'a bashi ba da wasa yake ba. https://twitter.com/officialdeezell/status/1247258142947205123?s=19 An samu wasu sun fara aika masa da kudin inda kuma ya rika saka hotunan nawa suka aika mai, daga ciki akwai wanda suka aika mai da Naira 1,3, Dubu 1,2, 5,10 dadai sauransu. https://twitter.com/officialdeezell/status/1247537702213267456?s=19 Bayannan shima yace zai bayar da tashi gudummuwar inda ya rika sakawa wanda suka aika mai da kudin daidai da yanda suka bashi. https://twitter.com/officialdeezell/status/124754...
Hoton da Deezell ya saka tare da abokanshi ya dagawa wata matashiya hankali har tace tana son daya daga ciki

Hoton da Deezell ya saka tare da abokanshi ya dagawa wata matashiya hankali har tace tana son daya daga ciki

Nishaɗi
Tauraron mawaki,Ibrahim Rufai da aka fi sani da Deezell ya saka hoton aurensa tare da wasu abokanshi da suka haskaka.   Masoyanshi da dama sun yaba da hoton.   Saidai an samu wata data kasa Hadiye maitarta inda tace wanda bai saka babbar riga ba a cikinsu idan bai da mata a gaya masa zata cika masa addininshi.   https://twitter.com/haauwar/status/1236581167442378752?s=19