
Dele Alli ya ciwa Tottenham kwallo guda ta lallasa Wolves faci 1-0 yayin da Harry Kane ya shigo wasan daga benci
Dele Ali yayi nasarar ciwa Tottenham bugun daga kai sai mai tsaron raga inda ta lashe gabadaya makin wasan tada da Wolves, yayin da Harry Kane ya dawo kan aiki.
Wolvea ce ta mamaye wasan inda Adama Traore ya takurawa yan wasan baya na Tottenham musamman Japhet Tanganga.
Amma duk da haka dai Tottenham ce tayi nasara inda Sergio Regulion ya baiwa Alli kwallo yayi kokarin yanke Jose Sa, shi kuma mai tsaron ragar Wolves din ya kayar da Dele Alli.
Inda aka baiwa Tottenham bugun daga kai sau mai tsaron raga wadda Alli yayi nasarar ci, kuma Wolves ta jajirce domin rama kwallon sai dai a karshe ta kasa lallasa tawagar tsohon kocin nata Nuno Espirito.
Dele Alli continues Tottenham's 100% start to the season as Harry Kane start on the bench in win over Wolves
Dele Alli’s penalty secu...