fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Delta state

‘Yar gwamnan jihar Delta ta kamu da cutar coronavirus/covid-19

‘Yar gwamnan jihar Delta ta kamu da cutar coronavirus/covid-19

Kiwon Lafiya
Gwamnan jihar Delta Dakta Ifeanyi Okowa ya tabbatar da cewa daya daga cikin 'ya'yansa mata ta kamu da cutar coronavirus. Okowa ya bayyana hakan ne ta cikin shafinsa dake kafar sadarwa na tuwita, Inda ya bayyana cewa shida matarsa Edith sun sami labarin cewa daya daga cikin 'ya'yansu ta kamu da cutar covid-19. A cewar gwamnan kamar yadda ka'idoji suke shida matarasa zasu kebe kansu har nan da tsawan makwanni 2. https://twitter.com/IAOkowa/status/1276416772015558658?s=20 Itama anata rahoton da cibiyar yaki da cututtuka NCDC ta fitar ta bayyana cewa an samu karin a kalla mutum 684 a fadin kasar kamar yadda cibiyar ta bada rahoton hakan a jiya juma'a