fbpx
Monday, May 23
Shadow

Tag: Diego Carlos

Liverpool na harin siyan tauraron Sevilla Diego Carlos

Liverpool na harin siyan tauraron Sevilla Diego Carlos

Wasanni
Liverpool suna harin siyan Diego Carlos amma dan wasan mai shekaru 27 yace ba zai bar kungiyar Sevilla ba har sai in babban kulob ne zasu siye shi.     Dan wasan yana kokari sosai a kungiyar tunda suka siyo shi daga kungiyar Nantes a kakar wasan bara. https://www.instagram.com/p/B7wwM1miowh/?igshid=1d6pmad1li2s7 Real Madrid da At Madrid suma suna da ra'ayin siyan dan wasan bayan, saboda yana kokari a wannan kakar wasan. An samu labari daga Estadio Deprotivo cewa dan Brazil din yace: ina jin daidin kasancewa a kungiyar Sevilla kuma ni da iyali na muna san garin sosai. Ya kara da cewa in har kuka ga na bar kulob din, to babbar kungiya ce zata siye ni saboda Sevilla itama kungiya ce mai kyau.