fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: dino melaye

Na yi nadamar goyon bayan shugaba Buhari, Allah na tuba ka yafe min, Zaben Buhari Shine yaudara mafi girma da aka taba yi a Africa>>Dino Melaye

Na yi nadamar goyon bayan shugaba Buhari, Allah na tuba ka yafe min, Zaben Buhari Shine yaudara mafi girma da aka taba yi a Africa>>Dino Melaye

Siyasa
Sanata Dino Melaye ya bayyana zuwan shugaban kasa, Muhammadu Buhari kan mulki a matsayin Abu mafi girman yaudara da aka taba yi a Nahiyar Africa.   Melaye yace kuma yayi Nadamar goyon bayan shugaban kasar. Ya bayyana hakane a ganawar da aka yi dashi a Channelstv.   Ya kara da cewa a baya idonsa ya rufe akan soyayyar shugaban kasar amma yanzu yana gani sarai.   Ya kuma roki gafarar 'yan Najeriya data Allah kan goyon bayan shugaba Buhari. Yace bai taba ganin irin abinda ke faruwa a mulkin Buhari ba a gaba dayan Rayuwarsa.
Sabbin Shuwagabannin tsaro: Karku ce Alhamdulillah tukuna, ku tsaya ku ga abinda zai faru>>Sanata Dino Melaye

Sabbin Shuwagabannin tsaro: Karku ce Alhamdulillah tukuna, ku tsaya ku ga abinda zai faru>>Sanata Dino Melaye

Siyasa
A jiyane dai shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya canja shuwagabannin tsaron soji inda aka nada sabbi.   Ana ta samun martani kala-kala daga 'yan Najeriya daban-daban,  shima sanata Dino Melaye ya bayyana nasa ra'ayin.   Sanata Melaye yace mutane su dakata tukuna Kirista kada sue Hallelujah sannan musulmai kada su ce Alhamdulillah sai sun ga abinda ya faru tukuna. On his Twitter page, the former Senator wrote: “Do not shout Hallelujah or Alhamdulilihi for the locomotive announcement of new service chiefs. Not Uhuru yet. Shine your eyes Nigerians.”  
Shugaba Buhari ya nuna cewa ba zai iya samarwa Najeriya tsaro ba, dan haka kawai yayi Murabus>>Dino Melaye

Shugaba Buhari ya nuna cewa ba zai iya samarwa Najeriya tsaro ba, dan haka kawai yayi Murabus>>Dino Melaye

Siyasa
Sanata Dino Melaye ya bayyana cewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kamata ya sauka daga Mukaminsa saboda ya kasa samarwa da Najeriya tsaro.   Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Arise TV inda yace babu yadda za'a yi Mutum ya bayar da abinda bai dashi.   Yace abin kunya shine shugaba Buhari a matsayin tsohon soja ya kasa shawo kan matsalar tsaron.  Yace shine fa kamin ya hau kan Mulki ya rika caccakar gwamnatin Goodluck Jonathan da cewa yayi Murabus. The truth of the matter is that you cannot give what you don’t have. The president has demonstrated grossly and continuously that he is incapacitated, he doesn’t have what it takes to take us out of the insecurity problem in this country. And shamefully, this incapacitation is coming from a retired army g...
Ganin Abinda ke faruwa a Amurka yasa na tabbatar irin Goodluck Jonathan basu da yawa, Kiran da yawa shugaba Buhari ya tseratar da kasarnan daga Rushewa>>Dino Melaye

Ganin Abinda ke faruwa a Amurka yasa na tabbatar irin Goodluck Jonathan basu da yawa, Kiran da yawa shugaba Buhari ya tseratar da kasarnan daga Rushewa>>Dino Melaye

Siyasa
Sanata Dino Melaye ya bayyana cewa kiran da Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan yawa shugaba Buhari ne ya tseratar da kasar daga rushewa.   Ya bayyana hakane a wajan wani taro a Abuja inda ya nemi yafiyar tsohon shugaban kasar. Yace a baya idonsa ya rufe baya gani amma biyo bayan abubuwan da suka faru yanzu kansa ya waye.   Yace ama abinda har yanzu yake daure masa kai shine dalilin da yasa tsohon shugaban kasar ya kira shugaba Buhari, yace da baiyi wancan kiran ba da watakila yanzu kowa bai sa ma inda zai tsinci kansa ba.   Yace lura da abinda ke faruwa a kasar Amurka, inda shugaba Donald Trump ke ta bayyana cewa bai yadda da sakamakon zabe ba, ya tabbatar masa cewa irin su Goodluck Jonathan basu da yawa a cikin al'umma. “I Senator Dino Melaye, ...
Kalli Gwamnan Najeriya Dake shiga Shagon siyayya da kansa

Kalli Gwamnan Najeriya Dake shiga Shagon siyayya da kansa

Siyasa
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle kenan a wadannan hotunan nasa inda yake tare da Sanata Dino Melaye.   Sanata Melaye ya saka hotunan a shafinsa na sada zumunta inda ya bayyana cewa gwamna Me shiga shagon siyayya da kansa.   https://www.instagram.com/p/CIbel4KnOGD/?igshid=hya9gkd101fc   https://www.instagram.com/p/CIbeanXHbsW/?igshid=1l7uvrjzt5fi4
Coronavirus/COVID-19 a jihar Kogi gaskiyace, Nasan mutum 1 data kama>>Sanata Dino Melaye

Coronavirus/COVID-19 a jihar Kogi gaskiyace, Nasan mutum 1 data kama>>Sanata Dino Melaye

Siyasa
Tsohon sanatan Kogi ta yamma, Sanata Dino Melaye ya bayyana cewa, cutar Coronavirus/COVID-19 a jihar gaskiyace.   An dai samu rashin jituwa tsakanin NCDC da jihar Kogi inda NCDC tace jihar ta Kogi ta samu mutane 2 na farko da suka kamu da cutar amma jihar tace ba gaskiya bane. A sanarwar da ya fitar, Melaye ya bayyana cewa daya daga cikin mutanen da cutar ta kama a jihar yana garin Kabba ne kuma daga asibitin Lokoja aka aikashi zuwa Abuja.   Yace yasan mutumin kuma yana fatan wanda suka yi ma'amala dashi zasu mika kansu dan a musu gwaji. Yace ba zai zama cikin masu wasa da rayuwar jama'arsu ba.
Muna cikin Matsala: Masu jira su kai ga madafun iko su saci kudin Najeriya sun fi masu satar a yanzu yawa>>Sanata Dino Melaye

Muna cikin Matsala: Masu jira su kai ga madafun iko su saci kudin Najeriya sun fi masu satar a yanzu yawa>>Sanata Dino Melaye

Siyasa
Sanatan Dino Melaye wanda tsohon dan majalisa ne a majalisar dattijai dake wakiltar mazabun kogi ta Yamma ya bayyana cewa Najeriya na cikin matsala. Ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta inda yace Najeriya na cikin matsala dan mutanen dake jira su yi sata sun fi masu yin satar a Yanzu yawa. https://www.instagram.com/p/CAht17XnLI_/?igshid=tnadf3gwxcg9 A karshe yayi addu'ar Allah ya tseratar da Najeriyar.
Bidiyo: Ya salam !! kalli yadda dan-danzon jama’a ke karban tallafi

Bidiyo: Ya salam !! kalli yadda dan-danzon jama’a ke karban tallafi

Uncategorized
Kalli bidiyon yadda ake raba tallafi ga talakawan Najeriya Al'ummomi daban daban ne keta kiraye-kirayan gwamnati da ta tallafa domin halin matsi da mutane ke fuskanta musamman ma a lokacin annobar cutar corona da ta addabi duniya. Nan ma wasu dan-dazon mutanene ke karbar tallafi, https://twitter.com/dino_melaye/status/1250750369157779458?s=20 Bidiyon wanda Dino Melaye ya sanya shi a shafinsa na sada zumunci, Inda yace "ya kamata gwamnatin tarayya tai wani abu a cewar sa yan Najeriya na fama da matsi.
Hotunan Dino Melaye yana dariya sunja hankulan mutane

Hotunan Dino Melaye yana dariya sunja hankulan mutane

Uncategorized
Sanatannan me abubuwan daukar hankali daya fito.daga jihar Kogi, wato Dino melaye ya saka wasu hotuna wanda yake dariya a shafinshi na sada zumunta, hotunan sunja hankulan mutane inda wasu suka rika cewa a shekarunshi da kuma matsayin da shugaban al'umma ba kwalliya da abu irin na wasan yara ya kamata ya rika nunawa mutane ba, kamata yayi ya rika nuna abubuwan cigaba daya kawowa al'ummarshi. Karin hotuna.