fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: Diogo Jota

Dan wasan Liverpool Diogo Jota zai dauki tsawon watanni biyu yana jinya bayan ya samu rauni a gwaiwar sa

Dan wasan Liverpool Diogo Jota zai dauki tsawon watanni biyu yana jinya bayan ya samu rauni a gwaiwar sa

Wasanni
Tauraron dan wasan gaba na kungiyar Liverpool, Diogo Jota ya samu rauni a gwiwar shi yayin da suke karawa da kungiyar Midtjylland a gasar zakarun nahiyar turai wanda suka raba maki bayan sun tashi 1-1. Jota na samun raunin aka fara shakka akan cewa da kyar ya buga wasan da Liverpool zata kara da Fulham ranar lahadi, yayin da kuma daga bisani rahotanni suka bayyana cewa dan wasan zai yi jinyar watanni biyu sakamakon raunin nashi yayi tsanani. Tsohon dan wasan Wolves din zai rasa muhimman wasannin Liverpool saboda ba zai dawo kan aiki ba watakila har sai watan febrairu. Liverpool zata yi kewar dan wasan nata saboda yana kokari sosai a wannan kakar bayan daya ci kwallaye 9 a wasanni 17 daya buga. Dan wasan Portugal din yanzu shima ya shiga cikin jerin yan wasan Liverpool masu j...