fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Tag: DJ Abba

“Ina son More rayuwa”: Kayatattun Hotunan DJ Abba

“Ina son More rayuwa”: Kayatattun Hotunan DJ Abba

Nishaɗi
Tauraron mawakin Gambara, DJ Abba kenan a wadannan kayatattun hotunan nashi da ya haskaka wanda ya sakawa masoyanshi a shafinshi na sada zumunta.   Ya bayyana cewa, "Ina son More rayuwa" https://www.instagram.com/p/CCS0pqopfBW/?igshid=nzmagp637e0n A yaune da da yamma DJ Abba zai saki sabuwar wakarshi me sunan Soyayya Dadi. https://www.instagram.com/p/CCS-sjNpbx6/?igshid=5oa3znq6hgd4 Ya sake saka wani Hoton inda ya bayyana cewa lokaci ya kusa. https://www.instagram.com/p/CCS2u2FJx3Z/?igshid=5x4ebqlw3rlv  
DJ Abba ya haskaka a wadannan hotunan

DJ Abba ya haskaka a wadannan hotunan

Nishaɗi
Tauraron mawakin Gambara, DJ Abba kenan a wadannan hotunan da ya haskaka, kamar handa ya saka a shafinshi na sada zumunta.   Yawa kanshi kirari da Danlukuti   https://www.instagram.com/p/CA744Y6pOBa/?igshid=22xmai3kjjz9   https://www.instagram.com/p/CA744Y6pOBa/?igshid=bb0h0jqtc2k5 DJ Abba ya shahara sosai wajan wakar Gambara.
Ko me yasa DJ Abba Da Hadiza Gabon zasu taru suwa Shahararrun mutane dan karen Duka?

Ko me yasa DJ Abba Da Hadiza Gabon zasu taru suwa Shahararrun mutane dan karen Duka?

Nishaɗi
Tauraron mawakin gambara, DJ Abba ya bayyana cewa yayi mafarkin yawa wasu sanannu dan karen Duka. https://twitter.com/Dj_Abba/status/1267571154535022600?s=19 Tauraruwar fina-finan Hausa,Hadiza Gabon ta bukaci cewa idan DJ Abban zai yi wannan duka da gaske to ya kiraya. https://twitter.com/AdizatouGabon/status/1267583591933833216?s=19 Ya bayyan hakane a shafinsa na Twitter inda yace idan ya samu 100 retweets zai bayyana sunayensu. Koda ya samu sama da 100 retweets din sai aka ga ashe kayan girkine. https://twitter.com/Dj_Abba/status/1267579878418853888?s=19 Lokuta da dama dai DJ Abba yakan bayyana barkwanci akan girki wanda hakan ke nuna yana son abinci.   A baya dai an taba samun rahoton cewa, Hadiza Gabon da Nafisa Abdullahi sun taba gwabzawa. Saidai wanna...
Hotuna:Kamfanin Lemun Fayrouz sun yiwa DJ Abba Kyautar Lemu

Hotuna:Kamfanin Lemun Fayrouz sun yiwa DJ Abba Kyautar Lemu

Nishaɗi
Tauraron mawakin Gambara, DJ Abba kenan a wadannan hotunan yayin da yake rike da kyautar Lemu da kamfanin Fayrouz suka masa.   Ya saka hotunan a shafinshi na sada zumuntar Instagram inda ya aka ga kwalayen lemun da wasu kyautuka da kamfanin ya bashi. Ga dukkan alamu dai DJ AB na cikin masu yiwa kamfanin na Fayrouz talla. https://www.instagram.com/p/CAfbCZepMTw/?igshid=1w6jsz6lvpsmq A baya dai mun kawo muku yanda DJ AB ya saki wakar da yayi musamman dan Watan Ramadana inda ya jawo hankula kan zaman gida ta taimakawa iyali.
Waka Ce Ta Sa Na Iya Turanci>>DJ AB

Waka Ce Ta Sa Na Iya Turanci>>DJ AB

Nishaɗi
Fitaccen mawakin Hausan nan na zamani da ya shahara a fannin wakokin hip hop, Haruna Abdullahi wanda aka fi sani da DJ AB ya ce waka ta taimaka mai matuka wajen koyon yadda zai sarrafa harshen turanci. Matashin mawakin, ya ce lokacin da ya fara waka, ba ya rabuwa da kamus a kullum saboda rashin kwarewarsa sosai a harshen. Wannan lamarin zai zo wa mutane da dama da mamaki, ganin yadda mawakin ya yi suna bisa wakokin gambara da yake yi inda yake hada kalmomin Hausa da na turanci. A cewar mawakin wanda ya rera wakar ‘totally,’ “lokacin da na fara waka ban iya turanci sosai ba, bisa haka a lokacin sai ina yawan bude kamus domin binciko kalmomin da zan rinka amfani da su.” “Waka ta taimake ni sosai, saboda ta kara min sanin abubuwa.” Haruna Abdullahi wanda dan arew...
Dan danon Wakar DJ AB kan Ramadan

Dan danon Wakar DJ AB kan Ramadan

Nishaɗi
Tauraron mawakin Gambara, DJ AB kenan  wannan hoton inda yake rokon Allah Gafara.   Ya saka hoton a shafinsa na Instagram inda ya Rubuta cewa "Allah ka yafe min zunubaina"   Ya kuma saki dandanon wata waka da yayi akan Watan Azumin Ramadana. https://www.instagram.com/p/B_4r4XxJPTy/?igshid=sopq0em156f0 DJ AB yayi magana akan Addu'a da mazaje su rika taimakawa matayensu a gida.