fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Doka

Shugaba Buhari ya baiwa Majalisu da Bangaren shari’a na jihohi ikon cin Gashin kansu

Shugaba Buhari ya baiwa Majalisu da Bangaren shari’a na jihohi ikon cin Gashin kansu

Siyasa
Shugaban kasa,Mubammadu Buhari ya sakawa dokar data baiwa majalisun Jihohi da Bangaren shari'a na jihohin ikon cin gashin kansu. Dokar da aka sakawa suna Executive order N0.10 of 2020 zata baiwa 'yan majalisar da bangaren shari'a cin gashin kai ta yanda kudin da za'a basu zasu rika zuwa kai tsaye.   Shugaban yayi wannan dokarne dan karfafa bangarorin 2.