fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Tag: Dokar cin gashin kai

Abin da Buhari yayi ya matukar kadamu, Saikace ana Mulkin Soja, Zamu kaishi kotu>>Inji Gwamnonin Najeriya kan dokar da shugaba Buhari yayi ta baiwa bangaren shari’a da na majalisun jihohi damar cin gashin kansu

Siyasa
Gadukkan alamau dokar da shugaban kasa,Muhammadu Buhari yayi ta baiwa 'yan majalisu da bangaren shari'a na jihohi damar cin gashin kansu baiwa gwamnonin Najeriya dadi ba.   Wasu gwamnonin sun bayyana cewa wannan lamari ya zo musu da matukar mamaki saboda akwai maganar da suke yi da fadar shugaban kasar wadda marigayi, shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa,Malam Abba Kyari ke jagoranta akan baiwa 'yan majalisar da vangaren jihohi ikon cin gashin kansu kuma ba'a cimma matsaya ba, kwatsam sai gashi suka ji wannan mataki. Wasu gwamnonin sun bayyana cewa Kotu zasu kai shugaban kasar dan baida ikon yin wannan doka, sunce wannan irin matakin na mulkin soja ne.   Wasu gwamnonin da suka yi magana da TheNation sun bayyana cewa haka fa shugaba Buhari ya baiwa bangaren k...