fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Tag: Dokko Inde

Da dumi-dumi:ICPC ta janye karar data shigar kan tsohon shugaban Kwastam Dikko Inde

Da dumi-dumi:ICPC ta janye karar data shigar kan tsohon shugaban Kwastam Dikko Inde

Siyasa
Rahotanni daga Abuja na cewa babbar kotun gwamnatin tarayya ta yi watsi da karar da hukumar yaki da sharawa ta ICPC ta kai mata akan tsohon shugaban hukumar Kwastam, Dikko Inde.   Hakan na zuwane bayan da lauyan ICPC, E. A Sogunle ya bayyana janye karar. Tun bayan shigar da karan dai, Dikko Inde bai taba bayyana a kotun ba.   ICPC ta zargi Dikko Inde akan badakalar Sama da Naira Biliyan 1 wanda aka saiwa ma'aikatan hukumar ta Kwastam gidajen zama.