fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: Donald Duke

Tsohon Gwamna ya tona Asirin inda Boko Haram ke samo makamai

Tsohon Gwamna ya tona Asirin inda Boko Haram ke samo makamai

Tsaro
Tsohon gwamnan Cross-River,  Donald Duke ya bayyana cewa yawancin makaman da Boko Haram ke amfani dasu ana samosu ne daga wajan jami'an tsaro.   Ya vukaci gwamnati ta tashi tsaye dan nemo bata gari a cikin jami'an tsaron a kuma sallamesu. Ya bayyana haka a hirar da aka yi dashi a Channelstv.   Yace yawancin makaman da Boko Haram ke amfani dasu daga jami'an tsaron mu suke fitowa. Sannan kuma sojojin dake yaki da Boko Haram kwarin gwiwarsu yayi kasa, Matuka.   Yace ya kamata a baiwa tattara bayanan Sirri muhimmanci fiye da nuna tsabar karfi. “Boko Haram insurgents who have been responsible for most heinous crimes, get their weapons from the security operatives.   “Most of the weapons used by Boko Haram come from our armoury, we will need to ...