
Trump zai tsere daga fadar White house kamin ranar rantsar da Biden
Rahotanni daga kasar Amurka na cewa shugaban kasar, Donald Trump zai bar fadar White house kamin ranar rantsar da sabon shugaban kasar, Joe Biden.
Zai koma gidansa dake Florida inda yake da filin Buga Golf acan. Shinw Shugaban kasa na farko a Amurka za zaa rantsar da sabon shugaban kasa ba tare da yana wajan ba a cikin shekaru sama da 100 a kasar Amurka.
Wannan na zuwa nw bayan da Trump ya kwashe tsawon Lokaci yana kokarin ganin an canja sakamakon zaben kasar ba tare da yayi nasara ba.