fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Donnarumma

Donnarumma ya tura sakon bankwana ga kungiyar AC Milan akan konawar shi Paris Saint Germain

Donnarumma ya tura sakon bankwana ga kungiyar AC Milan akan konawar shi Paris Saint Germain

Wasanni
Tauraron dan wasan daya lashe kofin European Championship Gianluigi Donnarumma ya tura sakon bakwana ga kungiyar AC Milan, yayin da yake shirin barinta ya komawa Paris Saint Germain. Mai tsaron ragar Italiyan ya haskaka sosai a wasan karshena gasar Euro da suka Ingila suka lashe kofin, inda ya cire bugun daga kai sai mai tsaron ta hannun Jadon Sancho da kuma Bukayo Saka. Amma yanzu tauraron dan wasan mai shekaru 22 na shirin sauya sheka bayan ya shafe shekaru shida a kungiyar AC Milan.   Donnarumma pens farewell message for AC Milan fans ahead of reported PSG switch Newly crowned European champion Gianluigi Donnarumma has said farewell to AC Milan ahead of a reported switch to Paris Saint-Germain. The Italy goalkeeper became a national hero as he saved from Jadon Sancho ...