fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Douglas Costa

Juventus zata ba Manchester City Douglas Costa don suyi musaya da Jesus

Juventus zata ba Manchester City Douglas Costa don suyi musaya da Jesus

Wasanni
Costa mai shekaru 29 yayi aiki tare da shugaban man city a kulob din Munich ayayin da pep Guardiola yake matsayin manajan Bayern Munich. Costa ya buga wasanni guda 14 a cikin wasanni guda 26 na gasar Serie A kafin bulluwar cutar coronavirus. Jesus ya kasance dan wasan city har na tsawon shekaru hudu amma baya buga masu cikakkun wasanni yawanci daga benci suke dakko shi. Wakilin shi Giovanni Branchini baiyi jawabi ba akan barin kungiyar city da Jesus zai yi izuwa kulob din juventus. Giovanni yace tauraron amuruka ta kudu mai shekaru 23 ba zai bar kulob din man city ba har sai in Guardiola yace baya san shi a kungiyar city. Jesus yaci kwallaye guda 37 a wasanni guda 44 daya buga a kakar wasan premier lig. Amma ya bayyana gazawar ta maye ma kungiyar gurbin Sergio Aguero. Shug...