fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Tag: Doyin Okupe

Yanda aka gano akwai Aljanu a fadar shugaban kasa ta Aso Rock

Yanda aka gano akwai Aljanu a fadar shugaban kasa ta Aso Rock

Siyasa
Tsohon kakakin shugaban kasa a zamanin mulkin Goodluck Jonathan da kuma Olusegun Obasanjo,  Doyin Okupe ya tabbatar da cewa akwai Aljanu a fadar shugaba  kasar ta Aso Rock.   Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a jaridar Vanguard inda yace amma fa aljanun ba daga cikin fadar suke ba.   A baya ma dai Tsohon hadimin shugaban kasa, Reuben Abati ma ya tabbatar da cewa, Akwai Aljanu a fadar shugaban kasar ta Aso Rock.   Hakanan hutudole.com ya ruwaito muku yanda PDP tace zuwan cutar Coronavirus/COVID-19 ya nuna shugaba Buhari zai iya zama a Najeriya ba tare da yawace-yawace ba Okupe yayi dariya da aka masa tambayar amma yace, maganar gaskiya daga kauyuka da jihohi Aljanun suke fitowa.   Laughs…. No. I have read that people say that when y...
Har yanzu Arewa bata yafewa Inyamurai kisan Sardauna ba, Shiyasa da wuya Inyamuri ya zama shugaban kasa>>Doyin Okupe

Har yanzu Arewa bata yafewa Inyamurai kisan Sardauna ba, Shiyasa da wuya Inyamuri ya zama shugaban kasa>>Doyin Okupe

Siyasa
Tsohon hadimin shugaban kasa, Olusegun Obasanjo da Goodluck Jonathan,  Doyin Okupe ya bayyana cewa har yanzu Arewa bata yafewa Inyamurai kisan Marigayi, Sir Ahmadu Bello,  Sardaunan Sokoto ba.   Ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta inda yace, lamarin da ya faru a shekarar 1966 an yi imanin cewa Soja Inyamuri ne ya aikatashi.   Doyin dake da niyyar tsayawa takarar shugaban kasa a shekarar 2023 ya bayyana cewa amma Inyamurai zasu iya zama da Arewa a yi Sulhu. Yace idan aka yi sulhu aka yi alkawari to zai iya hakura da takarar da zai yi, amma idan ba'a samu irin wannan sulhu ba, bazai Hakura ba. “A national consensus for Igbo Presidency cannot evolve until the core north forgives the Igbos for the killing of Sardauna of Sokoto by Nigerian soldiers of igbo ...
Zan fito takarar shugaban kasa a shekarar 2023, kuma idan ban cika Alkawarin da na yi ba a Bankareni a harbe>>Doyin Okupe

Zan fito takarar shugaban kasa a shekarar 2023, kuma idan ban cika Alkawarin da na yi ba a Bankareni a harbe>>Doyin Okupe

Crime, Siyasa
Tsohon kakakin shugaban kasa, a zamanin Mulkin Goodluck Jonathan,  Doyin Okupe ya bayyana cewa idan matsalar tsaro ta ci gaba zai tsaya takarar shugaban kasa a 2023.   Yace yana da tsari me kyau na yanda zai inganta tattalin arziki da kuma magance matsalar tsaron.   Saidai yace idan bai cika alkawarin da ya dauka ba, to a shirye yake a bankareshi a harbe. Ya bayyana hakane a hirar da yayi da Vanguard. “No president has ever given a detailed explanation of how they intend to tackle insecurity, improve the economy is this country. They always don’t give a blueprint. “I have a masterplan to eradicate insecurity, particularly the activities of banditry. If the situation continues the same way, I am going to run for presidency. "I am ready to face firing squad...
Tsohon hadimin shugaban kasa na son a hana bankuna Sayar da Katin waya

Tsohon hadimin shugaban kasa na son a hana bankuna Sayar da Katin waya

Siyasa
Hadimin tsaffin shuwagabannin Najeriya, Olusegun  Obasanjo da Goodluck Jonathan,  Doyin Okupe yayi kira ga gwamnatin tarayya data hana bankuna sayar da katin waya.   Okupe yace a kamata yayi a barwa matasa su rika wannan sana'a dan daina zaman banza da saka kansu cikin al'uran dake kawo matsalar tsaro. https://twitter.com/doyinokupe/status/1288099624327184384?s=19 Ya bayyana cewa wannan sana'a zata iya samarwa da matasa Miliyan 5 abin yi a fadin kasarnan baki daya.   Okupe ya bayyana hakane ta shafinsa na sada zumunta inda yace ya kamata gwamnatin ta kare kananan masana'antu.