fbpx
Sunday, May 22
Shadow

Tag: DR Congo

Bidiyo:Yanda ‘Yansandan kasar Congo da wasu ‘yan ta’adda suka kwace wani ginin ofishin jakadancin Najeriya a kasar

Bidiyo:Yanda ‘Yansandan kasar Congo da wasu ‘yan ta’adda suka kwace wani ginin ofishin jakadancin Najeriya a kasar

Siyasa
Wasu 'yanzanda bisa rakiyar 'yan ta'adda a kasar Kongo sun kwacewa ofishin jakadancin Najeriya dake kasar wani gini inda suka kori ma'aikatan ciki da kuma kwace musu kayan amfaninsu. Ma'aikatan Ofishin jakadancin Najeriya a kasar na cikin gidan inda wata mata me suna Hajiya Khadija bisa rakiyar 'yansanda da wasu 'yan daba suka shiga gidan da wata takardar Kotu suka kori daya daga cikin ma'aikacin ofishin jakadancin Najeeiyar me suna Kazeem suka kuma kwace masa kayan aikinsa, zuwa yanzu dai a Ofishinsa yake bacci, kamar yanda Sahara Reporters ta bayyana.   Iyalan Jean Claude Okito dake kasar sun yi ikirarin cewa Najeriya na amfani da ginin wanda mallakinsu ne ba bisa ka'ida ba. https://www.youtube.com/watch?v=QVNhhxYlysA John Obi wanda shugaban 'yan Najeriya ne dake ...