fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: Dr. Isa Ali Pantami

Minista Pantami ya kai ziyarar aiki Borno

Minista Pantami ya kai ziyarar aiki Borno

Siyasa
Ministan Sadarwa da tattalin Arzikin Zamani, Sheikh Dr. Isa Ali Pantami ya sanar da kai ziyarar aiki a jihar Borno bisa gayyatar gwamna Babagana Umara Zulum.   Yace ayyukan da zai shaida sune na shirin ci gaban jihar, dana matasa da sauransu.       In Maiduguri Government House to honour the invitation of my brother and friend, His Excellency, Prof Babagaba Umara Zulum in order to attend: 1) 25 Year Development Framework Launch; 2) 10 Year Strategic Transformation Plan; and 3) also attend Borno Youth Submit, among others. May the Almighty Allah bless Borno State and Nigeria,...
Alhakin Gwamnatine ta kare dukiya da rayukan Al’umma dan haka ba zamu bari a kawo abinda zai cutar da ‘yan Kasa ba>>Minista Pantami

Alhakin Gwamnatine ta kare dukiya da rayukan Al’umma dan haka ba zamu bari a kawo abinda zai cutar da ‘yan Kasa ba>>Minista Pantami

Siyasa
Ministan sadarwa da tattalin arzikin Zamani, Dr. Isa Ali Pantami ya bayyana cewa ba zasu bari a kawowa Najeriya wata fasa da aka tabbatar me illa bace.   Ya bayyana haka a ganawar da yayi da wakilan EU da suka kai masa ziyara da kuma bayanin manhajar 5G inda suka gaya masa amfaninta. Ya bayyana cewq za'a yi kokarin fahimtar da 'yan Najeriya amfanin 5G network sannan kuma za'a nemi shawarar masana.   Pantami Hakkin Gwamnati ne ta kare Dukiya da Rayuwar 'yan kasa dan haka ba zasu bari a kawo abinda zai zama yana da hadari ga 'yan kasar ba.     @DrIsaPantami to the EU Delegation "I have no objection to the deployment of 5G technology in Nigeria, but we will work hard to engage with Nigerians on the benefit of the technology. We will also allow e...
Duk jihar da na je sai mutane akalla 200 sun bani takardu in samar musu aiki>>Minista Pantami ya koka

Duk jihar da na je sai mutane akalla 200 sun bani takardu in samar musu aiki>>Minista Pantami ya koka

Siyasa
Ministan Sadarwa da tattalin arzikin Zamabi, Dr. Isa Ali Pantami ya koka da cewa ya kamata matasa su rage dogaro da takardun karatu su fita su nemi sana'a. Ya bayyana hakane ne yayin da ke kokawa kan yawan dogaro da takardun karatu da ake yi a Najeriya.   Yace akwai damarmakin samun aiki da dama wanda idan mutum ya samu kwarewa a wata sana'a zai samu, yace yawanci kasashen da suka ci gaba abin da suke yi kenan shiyasa zaka ga basu cika damuwa da aikin gwamnati ba saidai dan sadaukarwa.   Ministan ya bayyana cewa, idan ya je wata jiha kaddamar da aiki, akalla ana kai masa takardun mutane 200 ya samar musu aiki.   Ya bayyana hakane a Gombe wajan kaddamar da wata cibiyar kimiyya da fasaha da hukumar NITDA ta gina a jiya, Juma'a. Pantami ya bayyana cewa,...
Minista Sheikh Pantami Ya Wakilci Shugaba Buhari A Wajan Kaddamar Da Tubalin Gina Jami’ar AS-Salam, Global University A Garin Hadejia

Minista Sheikh Pantami Ya Wakilci Shugaba Buhari A Wajan Kaddamar Da Tubalin Gina Jami’ar AS-Salam, Global University A Garin Hadejia

Siyasa
Ministan Sadarwa da tattalin Arzikin Nijeriya Dakta Isa Ali Ibrahim Pantami, ya wakilci shugaban kasa Muhammadu Buhari, a wajan bikin aza harsashin gina jami'ar AS-Salam Global University a garin Hadejia dake jihar Jigawa.   Mai girma, Shugaba Buhari ya kasance shine bako na musamman a wurin taron, yayin da Sarkin Musulmi, Mai Martaba Muhammad Sa'ad Abubakar, ke matsayin shugaban taron. Sauran wadanda suka halarci taron sun hada da Mai masaukin baki Gwamnan jihar Alhaji Muhammad Badaru, da Gwamnonin jihohin Sokoto, Kebbi, Katsina da Kano da wasu tsoffin gwamnonin jihar Zamfara.   Membobin majalisar dokoki, sarakunan gargajiya, shugabannin addinai da manyan jami'an gwamnati, da dai sauransu, sun samu halartar taron.   Dakta Pantami, babban masani a...
Minista Pantami ya kaddamar da kwamitin bada tallafi a yankunan karkara

Minista Pantami ya kaddamar da kwamitin bada tallafi a yankunan karkara

Siyasa
Ministan sadarwa da tatalin arzikin zamani, Dr. Isa Ali Pantami ya kaddamar da kwamitin da zai raba tallafin rage radadin matsin tattalin arziki na cutar Coronavirus/COVID-19 a yankunan karkara.   Ministan ya bayyana cewa tallafin yazo ne karkashin kungiyar NDEPS dake karfafa Fasahar zamani da kuma kimiyya. Yace shiyasa ma tallafin ya fi bayar da rinjaye ta bangaren fasaha, yace tallafin ba lallai ya kai ga kowa ba amma hakan zai nuna suna damuwa da mutane da kuma halin da suke ciki.   Ministan ya bayyana cewa, an saka hukumomin Yaki da rashawa na EFCC da ICPC da sauransu kula da cewa an yi aikin yanda ya kamata.   “The palliatives will definitely not be enough, but we believe that the distribution will surely express our care and concern for the peo...
Nan da shekarar 2021 kaso 21 na tattalin arzikin Najeriya zai koma kan tattalin  arziki ma zamni>>Pantami

Nan da shekarar 2021 kaso 21 na tattalin arzikin Najeriya zai koma kan tattalin arziki ma zamni>>Pantami

Siyasa
Minstan sadarwa da tattalin arzikin Zamani, Dr. Isa Ali Pantami ya bayyana cewa yanda lamura suke tafiya a yanzu, nan da shekarar 2021, kaso 21 cikin 100 na tattalin arzikin Najeriya zai koma kan sadarwar Zamanine.   Ministan ya bayyana hakane a wajan tarin kungiyar kwararrun ma'aikatan Banki ta, CIBN inda yace zuwa cutar Coronavirus/COVID-19 ya bayyana muhimmancin karkatar da tattalin arzikin kasa zuwa na zamani. Ya kara da cewa yanzu ne yafi dacewa a baiwa mayar da tattalin arzikin kasa komawa na zamani muhimmanci inda yace hakan ya kunshi samun shidar kasa na zamani, habaka zamanantar da ayyukan banki, Kwastam da yanda ake karbar kudin shiga da sauransu.
Bidiyo:Ta kacame tsakanin Ministan sadarwa, Pantami da Shugabar hukumar ‘yan Najeriya mazauna kasar waje inda ta zargeshi da sa ‘yan bindiga su koreta daga Ofishi sannan tace be kamata Malamin addini irinshi yana karya ba

Bidiyo:Ta kacame tsakanin Ministan sadarwa, Pantami da Shugabar hukumar ‘yan Najeriya mazauna kasar waje inda ta zargeshi da sa ‘yan bindiga su koreta daga Ofishi sannan tace be kamata Malamin addini irinshi yana karya ba

Siyasa
Shugaban hukumar dake kuka da 'yan Najeriya dake zaune a kasashen Waje, NIDCOM, Abike Dabiri Erewa ta zargi Ministan Sadarwa, Dr. Isa Ali Pantami da sa 'yansanda da sauran jami'an tsaro korarta daga Ofishin da aka bata.   Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita a gidan talabijin din NTA inda tace NCC ce ta bata ofishin amma Pantami yasa aka koreta ita da ma'aikatanta sannan kuma yasa aka kulle musu kayan aikinsu.   Lamarin ya farune tun a watan Fabrairun daya gabata na wannan shekarar.   Ta bayyana cewa tana kasar Ethiopia ta samu kira,bayan ta dawo, lamarin ya faru a ranar Alhamis inda tace tana zuwa Ofishin sai ta ga jami'an tsaro da bindigu, tace abin kamar wasa haka suka koreta da ma'aikatanta daga ofishin.   Ta kara da cewa itama ma'a...