fbpx
Friday, December 2
Shadow

Tag: Dr. Rabiu Musa Kwankwaso

Siyasa ba da Gaba ba, hotunan yanda Kwakwaso ya hadu ‘yan APC a Kaduna

Siyasa ba da Gaba ba, hotunan yanda Kwakwaso ya hadu ‘yan APC a Kaduna

Siyasa
A yau ne aka yi taron tunawa da Marigayi Sardaunan Sokoto, Alhaji Sir Ahmadu Bello a Arewa House dake Kaduna.   Manyan 'yan siyasa daga kudu da Arewa sun halarci wajan. Tsohon gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso,  Bola Ahmad Tinubu,  Gwamnan Jigawa, Muhammad Badaru Abubakar da sauransu duk sun halarta kuma an hadu an gaisa da juna.   A baaya dai, hutudole.com ya kawo muku bidiyon yanda Bola Ahmad Tinubu yayi tuntube a wajan taron, saura kadan ya tuntsura
Shi kanshi Buhari bai fahimci zanen gadar da Gwamna Ganduje ya kai masa ba>>Kwankwaso

Shi kanshi Buhari bai fahimci zanen gadar da Gwamna Ganduje ya kai masa ba>>Kwankwaso

Siyasa
Tsohon gwamnan jihar Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa hotunan gadar da gwamna Ganduje zai gina a da ya kaiwa shugaba Buhari ba a zanasu da kyau ba.   Yace shi kanshi shugaba Buharin bai gane kan gadon hotunan ba. Kwankwaso ya bayyana hakane a hirarsa da BBChausa.   Ya kuma caccaki gwamna Ganduje da cewa kiwon Lafiya da Ilimi ya kamata ya baiwa muhimmanci ba gina gada ba, inda yace baya goyon bayan a yi rancen kudi har Biliyan 20 dan gina wannan gada. Yace gadar aikin Gwamnatin tarayya ce ba ta jiha ba.   A baya, hutudole.com ya ruwaito muku kayatattun hotunan gadar “Instead of Ganduje to go and see the president and ask him to do the bridge, because it is the responsibility of the federal government to do the flyovers connecting Kano ci...
Malam Ibrahim Shekarau Sanatan Kano ta tsakiya ya kai ziyarar ta’azziya ga Kwankwaso

Malam Ibrahim Shekarau Sanatan Kano ta tsakiya ya kai ziyarar ta’azziya ga Kwankwaso

Uncategorized
A cigaba da Ziyarar ta'azziya bisa rasuwar Mahaifin tsohon gwamnan jihar kano Dakta Rabi'u musa kwankwaso wanda Allah ya karbi rayuwar Mahaifinsa a ranar Juma'a. Shima Tsohon Gwamnan jihar Kano Kuma sanatan Kano ta tsakiya Malam Ibrahim shekarau ya kai ziyarar ta'azziyar ga tsohon gwamnan jihar kuma tsohon sanatan kano ta tsakiya inda yayi addu'ar Rahama ga Mahifin tsohon gwmanan.
Gwamnan Katsina ya kaiwa Sanata Kwankwaso ziyarar ta’aziyyar rasuwar mahaifinsa

Gwamnan Katsina ya kaiwa Sanata Kwankwaso ziyarar ta’aziyyar rasuwar mahaifinsa

Siyasa
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya kaiwa tsohon gwamnan Jihar Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ziyarar ta'aziyyar rasuwar mahaifinsa.   Gwamna Masari ya bayyana haka ta shafinsa na sada zumunta inda yace, wannan babban Rashine ga dukkan mu sannan kuma yayi Fatan Allah ya baiwa marigayin Aljannah. Paid a condolence visit to @KwankwasoRM on the passing on of his father Alhaji Musa Saleh Kwankwaso the Majidadin Kano and District Head of Madobi. This is indeed a great loss to all of us, we fervently pray that Almighty Allah will, in His infinite mercy, grant him Jannah.
Shugaba Buhari ya aikewa da Kwankwaso ta’aziyyar rasuwar mahaifinsa

Shugaba Buhari ya aikewa da Kwankwaso ta’aziyyar rasuwar mahaifinsa

Siyasa
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya aikewa tsohon gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso da sakon ta'aziyyar rasuwar Mahaifinsa, Alhaji Musa Sale Kwankwaso.   Marigarin shine hakimin Madobi kamin rasuwar tasa.   Sakon ta'aziyyar ya fito ne ta bakin kakakin shugaban kasar, Malam Garba Shehu inda ya bayyana cewa shugaba Buhari na mikawa Kwankwaso ta'aziyya sanna  kuma ya bayyana mahaifin nasa da mutumin kirki.   Shugaba Buhari ya bayyana marigayin a matsayin wanda ya taimaka wajan samar da zaman lafiya wanda kuma ba za'a manta dashi ba koda bayan rasuwarsa, yayi fatan Allah ya jikanshi ya kuma gafarta masa, yasa Aljannah Makoma. Shehu quoted the President as saying that “With the passing of Musa Saleh, we lost one of our oldest and finest traditional ru...
Gwamna Ganduje ya mikawa Kwankwaso ta’aziyyar rasuwar Mahaifinsa

Gwamna Ganduje ya mikawa Kwankwaso ta’aziyyar rasuwar Mahaifinsa

Siyasa
Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana bakin cikinsa da rasuwar Alhaji Musa Sale Kwankwaso, Mahaifi a wajan Tsohon Gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso.   Ganduje ya bayyana hakane daga bakin kakakinsa, Abba Anwar a wata sanarwa da ya fitar a yau, Juma'a.   Yace rasuwar babban rashine ga jama'ar jihar Kano gaba daya, marigayin ya rasu yana da shekaru 93 a Duniya.   Gwamna Ganduje ya ce yana mika sakon ta'aziyyar sa ga tsohon gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso sannan kuma abinda ya rage shine a bi mamacin da Addu'a. “Our great father was indeed a guide and an embodiment of patience, courage, humility, and a complete human being of endearing character and exemplary leadership.   “It is with deep sense of grief and un...
Da Duminsa:Mahaifin Tsohon Gwamnan Kano, Kwankwaso ya rasu

Da Duminsa:Mahaifin Tsohon Gwamnan Kano, Kwankwaso ya rasu

Siyasa
Allah Ya yi wa Alhaji Musa Saleh Kwankwaso, mahaifin tsohon gwamnan jihar Kano da ke Najeriya kuma fitaccen dan siyasa Rabi'u Musa Kwankwaso, rasuwa. Ya rasu ne da sanyin safiyar Juma'a yana da shekara 93 a duniya, a cewar sanarwar da Muhammad Inuwa Ali, wani mai babban hadimin tsohon gwamnan ya fitar. Ya rasu ne a Kano. Za a yi jana'izar Alhaji Musa Saleh Kwankwaso, wanda ke rike da sarautar Majidadin Kano/Makaman Karaye, a yau Juma'a da misalin karfe uku na rana a gidan dansa da ke Miller Road a Bompai da ke birnin Kano. Sai dai sanarwar ta bukaci masu son zuwa jana'iza musamman daga wasu jihohi su zauna a gidajensu saboda yiwuwar tabarbarewar tsaron da hukumomi suka ja hankalin al'umma a game da ita. Sanarwar ta yi kira ga jama'a su yi masa...