fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Tag: Dr. Umar Sani Rijiyar Lemo

TATACCEN BAYANI A KAN CUTAR SARKEWAR NUMFASHI (CORONA VIRUS) A MAHANGAR MUSULUNCI>>DR. UMAR SANI RIJIYAR LEMO

TATACCEN BAYANI A KAN CUTAR SARKEWAR NUMFASHI (CORONA VIRUS) A MAHANGAR MUSULUNCI>>DR. UMAR SANI RIJIYAR LEMO

Uncategorized
Babban Malamin addinin musuluncin nan, Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar lemo (Allah Ya kara masa lafiya da albarka) ya ja hankulan al'ummar musulmi dangane da cutar nan ta sarkewar numfashi (Covid 19) da ta addabi duniya a halin yanzu.   Babban Malami ya gabatar da wannan Jawabi ne a Majalisin sa da ya saba gabatar da karatu a dukkan ranakun Laraba, a Masallacin Cibiyar Imamul Bukhari dake Unguwar Rijiyar Zaki a cikin birnin Kano.   Ga bayanin da Babban Malamin ya gabatar a takaice:   Zan yi amfani da wannan dama kafin mu fara karatu domin tunatar da Y'an uwa musulmai a kan yanayin da duniya take ciki a halin yanzu na afkowar cutar nan da ake kira da (Corona Virus).   Mu duba mu gani yadda wannan Ya'r karamar kwayar halitta ta cuta, wacce ko da abi...