fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Tag: DSS

Kungiyar Yan Chanji Sun Koka Da Hukumar DSS Kan Kamun Membobinsu Da Tayi

Kungiyar Yan Chanji Sun Koka Da Hukumar DSS Kan Kamun Membobinsu Da Tayi

Siyasa
Daga Comr Haidar Hasheem Kano Kungiyar yan Kasuwan Canji na yankin Arewa maso gabashin Najeriya sun bukaci a gaggauta sako musu mambobinsu wadanda hukumar tsaro ta farin kaya wato DSS ke tsare da su sama da mako biyu kenan ba tare da wani sahihin bayanai ba ko bayyana laifin da suka aikata ba.   Cikin wasikar da kungiyar ya canjin ta rubutawa Hukumar tsaro ta farin kaya wato DSS dake nuna cewar, tun a ranakun 9, 10, 12 da kuma 16 na wannan wata ta Maris da hukumar ta gayyaci mambobinta su 26 daga jihohi biyar dake fadin kasar don amsa tamboyi, bayan sun amsa gayyatar ba'a sake ji daga garesu ba.   Kana babu wani daga cikin iyalansu da aka bawa damar ganawa dasu, duk da korafin da wasu daga cikin iyalen suka yi na cewar, akwai wadanda ke fama da matsalar jinya da ke...
DSS sun kai samame maboyar ‘yan Bindiga a Kaduna inda suka kwato makamai da yin babban kamu

DSS sun kai samame maboyar ‘yan Bindiga a Kaduna inda suka kwato makamai da yin babban kamu

Tsaro
Hukumar 'yansandan farin kaya ta SSS sun tashi wata maboyar 'yan Bindiga a Kaduna inda suka kwato makamai.   Maboyar inda wasu gaggan 'yan Bindiga 7 ne ke buya kuma DSS ta kama wasu 'yan Bindigar wanda dasu ne aka kitsa shirin sace dalibai a Kaduna, Zamfara da jihar Naija.   Hakanan jami'an tsaron sun kuma yi musayar wuta da wasu daga cikin 'yan Bindigar inda suka kashe su a yankin Birnin Gwari.   PRNigeria ta ruwaito cewa, da yawa sun tsere da raunukan Bindiga. Kakakin hukumar, Peter Afunanya ya tabbatar da faruwar lamarin.   “During one of the latest intelligence operations, the secret service also recovered a general-purpose machine gun, rocket launcher, a rocket-propelled grenade, AK 47 rifles and magazines at Panbeguwa Town, Kubau Local Gove...
Ana shirin tada rikicin addinni a kasarnan>>DSS ta yi gargadi

Ana shirin tada rikicin addinni a kasarnan>>DSS ta yi gargadi

Tsaro
Hukumar 'yansandan Farin kaya ta DSS ta nanata gargadin da ta yi a baya cewa wasu bata gari na shirin tada rikicin addini dana Kabilanci a kasarnan.   Kakakin hukumar, Peter Afunanya ne ya bayyana haka inda yace abubuwan da ake gani a yanzu kokarine na hana zaman Lafiya a kasarnan.   Yayi gargadin cewa wadannan mutane ya kamata su daina abinda suke ko kuma su fuskanci fushin hukuma inda yace zasu tabbatar da tsaron Dunkiya dana Rayuka. “The Department of State Services (DSS) hereby reminds the public of its earlier warnings about plans by persons and groups to exploit some fault lines to cause ethno-religious violence in parts of the country.   “Latest developments indicate desperate efforts by these groups to subvert public order. In this regard, th...
Wasu na nan suna kokarin tada rikicin Addini a kasarnan>>DSS ta yi gargadi

Wasu na nan suna kokarin tada rikicin Addini a kasarnan>>DSS ta yi gargadi

Tsaro
Hukumay 'yansansan Fatin kaya ta DSS ta bayyana cewa wasu bata gari da basa son zaman Lafiya na nan suna kitsa tada fadan Addini a jihohin Legas, Kano da Sauransu.   Hakan ya fito ne daga bakin kakakin DSS, Peter Afunanya. Ya kuma yi gargadi cewa akwai yiyuwar kaiwa wasu guraren Ibada hari.   Ya kuma bayyana cewa, kada wanda ya yadda da zugar irin wadannan mutane. Inda ya bayar da tabbacin hukumar tasu na yin dukkan mai yiyuwa wajan magance matsalar. Amma yace duk wamda ya ji ba daidai ba to ya sanar da hukuma. Sannan suna gargadin masu irin wannan yunkuri da su daina. “The Department of State Services wishes to alert the public about plans by some elements working with external forces to incite religious violence across the country. Targeted States include Sok...
Rundunar tsaro ta DSS ta karyata Daukar sabbin Ma’aikata da ke yawo a kafafan sada zumunta

Rundunar tsaro ta DSS ta karyata Daukar sabbin Ma’aikata da ke yawo a kafafan sada zumunta

Crime
Ma'aikatar tsaro ta DSS ta karyata masu amfani da sunan hukumar a shafukan yanar gizo wajan Damfarar mutane da sunan Daukar aiki. Don haka hukumar ta gargadi jama'a musamman wadanda ba su da aikin yi da kar su bari wadannan 'yan damfarar su yaudaresu, A cewar hukumar sam-sam bata bada sanarwar Daukan sabbin ma'aikata ba a halin yanzu. Jami’in Hulda da Jama’a na hukumar DSS, Peter Afunanya, shine  ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya rabawa Manema labarai Domin yin cikakken bayani game da lamarin daukan sabbin ma'aikatan hukumar.    
Yan ta’adda na shirin tada bama-bamai a Najeriya>>DSS ta yi gargadi

Yan ta’adda na shirin tada bama-bamai a Najeriya>>DSS ta yi gargadi

Uncategorized
Hukumar 'Yansandan farin kaya, DSS ta yi gargadin cewa 'yan ta'adda na shirin tada zaune tsaye ta hanyar tada bama-bamai a lokacin bukukuwan Kirsimeti dana karshen shekara.   Hakan na kunshene a cikin sanarwar da kakakin DSS, Dr. Peter Afunanya ya fitar.   Be dai bayyana ina da inane za'a kai harin ba amma yace 'yan ta'addar na shirin kai hare-haren kunar bakin wake da kuma sauran makamai masu hadari.   Yace harin za'a kaishi ne dan saka fargaba a zukatan Mutane da kuma nuna cewa gwamnati ta gaza inda ya bayar da lambobin wayar karta kwana da za'a kira. “The Department of State Services (DSS) wishes to inform the public about plans by some criminal elements to carry out violent attacks on public places including key and vulnerable points during the y...
Tonon Silili: Tsohon shugaban DSS ya bayyana sunayen gwamnonin Arewa 2 da suka dasa tushen ‘yan Bindiga

Tonon Silili: Tsohon shugaban DSS ya bayyana sunayen gwamnonin Arewa 2 da suka dasa tushen ‘yan Bindiga

Tsaro
Tsohon shugaban 'yansandan farin kaya, DSS, Mike Ejiofor ya bayyana cewa wasu gwamoni 2 ne a Arewa suka dasa tushen satar mutane da 'yan Bindiga.   Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a gidan talabijin na Channelstv. Yace gwamnonin sun tafka kuskuren yin sulhu da 'yan bindiga wanda kuma hakanne ya baiwa 'yan Bindigar kwarin gwiwar ci gaba da ta'asar da suke.   Ya bayyana gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari da Takwaransa na Zamfara, Bello Matawalle a matsayin gwamnonin da suka yi wannan kuskure. Yace ko da sakin daliban makarantar Kankara da aka yi, Gwamna Matawalle ya fito ya fadi cewa sun yi tattaunawa ne da 'yan Bindigar aka sakesu wanda kuma hakan Kuskurene.   Ya jawo hankalin gwamnati da cewa ta tashi tsaye wajan magance matsalar tsaro inda ...
Ku daina dorawa Gwamnati da jami’an tsaro laifin matsalar tsaro>>DSS suka gargadi ‘yan Najeriya

Ku daina dorawa Gwamnati da jami’an tsaro laifin matsalar tsaro>>DSS suka gargadi ‘yan Najeriya

Tsaro
An gargafi 'yan Najeriya da su daina dorawa gwamnati da jami'an tsaro laifin matsalar tsaro data addabi Najeriya bayan da su kansu sun kasa bayar da hadin kai wajan bada bayanan sirri.   Shugaban DSS, Yusuf Bichi ne ya bayyana haka inda yace maimakon zargin gwamnati, kamata yayi 'yan Najeriya su bada hafin kai wajan samar da bayanan sirri ga jami'an tsaron.   Kakakin DSS, Peter Afunanya ne ya bayyana haka a wajan wani taro kan tsaro da aka shirya a Abuja inda ya wakilci shugaban su. “We call on Nigerians to support security agencies and government. Security is no longer for government and security, there is need for collaborative efforts and partnership. You continue to stay in your comfort zone and blame security agencies for all, but the information that the se...
Ba zamu bari wanda basu da kishin kasa su lalata Najeriya ba>>Shugaban DSS

Ba zamu bari wanda basu da kishin kasa su lalata Najeriya ba>>Shugaban DSS

Tsaro
Shugaban hukumar 'yansandan Najeriya,  Yusuf Bichi ya bayyana cewa ba zasu taba bari bata gari su lalata Najeriya ba.   Yace ba zasu lamunci ayyukan dake barazana ga Zaman Lafiyar kasa ba da kuma kasancewar kasar a matsayin kasa daya ba.   Yayi kiran jama'a da kungiyoyi su hada kai da jami'an tsaro dan tabbatar da zaman Lafiya da hadin kai a Najeriya. Ya bayyana haka a wajan wani taro kan tsaro a Abuja inda aka horas da jami'an gwamnati tsawon watanni kan dabarar tsaro.
Wani malamin addinin Islama ya kai karar wanda suka dauki nauyin zanga-zangar SARS gaban DSS

Wani malamin addinin Islama ya kai karar wanda suka dauki nauyin zanga-zangar SARS gaban DSS

Siyasa
Malamin addinin Islama daga jihar Zamfara, Malam Lawal Gusau ya kai karar Feminist Coalition wanda kungiyace da ta dauki nauyin zanga-zangar SARS wajan DSS.   Hakanan kuma ya kai karar Fhakrriya Hashim wadda daya ce daga cikin 'yan kungiyar. Yana zarginsu ne da daukar nauyin zanga-zangar wadda ta yi sanadiyyar kaiwa ga lalata dukiyoyi da asarar rayuka. Yace ba laifi bane a yi adawa da Gwamnati amma lalata dukiya da asarar Rayuka wannan koma bayane.