
Hotuna:Yanda Tauraruwar fina-finan Hausa, A’ishatulhumaira ke shakatawa a Dubai
Tauraruwar fina-finan Hausa, A'ishatulhumaira kenan a wadanan hotunan nata inda taje birnin Dubai na hadaddiyar Daular Larabawa tana shakatawa.
An ganta a wasu hotunan nata ninqaya da Kifi, yayin da a wasu kuma aka ganta tana yawo akan keke cikin Sahara.