
Eden Hazard na shirin buga wasa tsakanin Real Madrid da Liverpool a gasar zakarun nahiyar turai
Da yiyuwar Eden Hazard ya dawo kan aiki yayin da Real Madrid zata karbi bakuncin Liverpool a gasa zakarun nahiyar turai a ranar alhamis.
Tauraron dan wasan kasar Belgium din na shan gwagwarmaya tunda ya koma kungiyar Madrid daga Chelsea inda yake fama da raunika, kuma raunin shi na karshe ya same shi a cikin maris.
Hazard ya gudanar da atisayi tare da tawagar Real Madrid gami da wasan su da Eibr ranar sati sannan kuma a ranar lahadi ma tauraron dan wasan ya sake gudanar da atisayi tare da tawagar Zidane, wanda hakan yasa ake san ran zai kara da Liverpool a gasar zakarun nahiyar turai.
Eden Hazard 'in line to feature against Liverpool'
Eden Hazard could reportedly make his return from injury in Real Madrid's Champions League quarter-final first leg at h...