fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Edin Dzeko

Inter Milan ta maye gurbin Romelu Lukaku da Edin Dzeko

Inter Milan ta maye gurbin Romelu Lukaku da Edin Dzeko

Wasanni
Edin Dzeko yayi nasarar ciwa Inter Milan a wasan sada zumunta data lallasa Dynamo Kiev daci 3-0 ranar sati bayan daya maye mata gurbin Lukaku wanda ya koma Chelsea. Inter ta siyo Dzeko ne daga Roma bayan ya shafe shekaru shida a kungiyar wadda ya koma daga Manchester City a shekarar 2015. Kuma tauraron dan wasan kasar Bosinan yayi nasarar ciwa Roma kwallaye 119 a wasanni 260, inda har ya kasance dan wasa mafi yawan kwallaye a gasar Serie A a kakar 2016/17, bayan daya ci kwallaye 29.   Inter sign Dzeko as replacement for Lukaku Dzeko, 35, scored in a 3-0 friendly wi over Dynamo Kiev on Saturday and is seen as a replacement for Romelu Lukaku at Inter, following the Belgian star's return to Chelsea, and leaves Roma after a successful six years at the club. The Bosnian strik...