fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Eh

Poland ta rike Ingila sun tashi wasan cancantar gasar kofin Duniya daci 1-1

Poland ta rike Ingila sun tashi wasan cancantar gasar kofin Duniya daci 1-1

Wasanni
Poland ta kawo karshen wasanni biyar da Ingila tayi basarar ci a wasannin cancantar buga gasar kofin Duniya, bayan ta rike ta sun tashi wasa daci 1-1. Ingila ce ta fara jagorancin wasan ta hannun Harry Kane a minti na 72 inda take kan bakarka na cin gabadaya wasanni shida data buga a Group I, kafin Lewandowski ya taimakawa Damian Szymanski ya ramawa Poland kwallon suka tashi suka tashi daci 1-1. Poland 1-1 England: Damian Szymanski hits back for hosts after Harry Kane stunner in World Cup qualifier England's perfect start to World Cup qualifying ended in dramatic fashion, with a last-gasp equaliser grabbing Poland a 1-1 draw in Warsaw against Gareth Southgate's side. The visitors had been on course to make it six wins from six in Group I thanks to Harry Kane's stunning ...