fbpx
Sunday, May 22
Shadow

Tag: Ekiti State

An Gano Ma’aikatan Bogi 362 Da Suke Karbar Naira Miliyan 20 a Kowane Watan a Jihar Ekiti

An Gano Ma’aikatan Bogi 362 Da Suke Karbar Naira Miliyan 20 a Kowane Watan a Jihar Ekiti

Siyasa
Wani kwamitin tantancewa da Gwamnatin Jihar Ekiti ta kafa ya gano ma’aikatan bogi 362 a ma’aikatan jihar. Farfesa Adio Folayan, kwamishinan kananan hukumomi da ci gaban al’umma a jihar, ya bayyana haka lokacin da yake gabatar da rahoton kwamitin tantancewar ga Gwamna Kayode Fayemi a Ado Ekiti, babban birnin kasar. Folayan ya ce ci gaba da tantancewar da kwamitin ya yi ya nuna cewa ma’aikata 362 ne kawai daga cikin adadin aka bayyana cewa suna cikin jerin albashin gwamnati har zuwa watan Yunin bana. Ya bayyana cewa gwamnatin jihar na yin asarar kimanin miliyan 20 duk wata ga ma'aikatan bogi, wadanda galibi suke a kananan hukumomin jihar. Ya kara da cewa an umarci Akanta-Janar na jihar da ya dakatar da albashin ma’aikatan bogi. A cewarsa, kwamitin ya ba da ...
Yan Bindiga Sun Sace Jami’in Gwamnati Da Wasu Mutane Biyu A Jihar Ekiti

Yan Bindiga Sun Sace Jami’in Gwamnati Da Wasu Mutane Biyu A Jihar Ekiti

Tsaro
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun sun kai hari a safiyar ranar Juma’ar da ta gabata a garin Isinbode Ekiti a karamar hukumar Ekiti ta gabas da ke jihar Ekiti, sannan suka yi garkuwa da mutane uku. Majiyoyin sun ce maharan, wadanda suka kai kimanin 10 sun kai hari a kan wata ma'aikata da ke kusa da Isinbode - laying Ode kuma suka kwace wa ma'aikatan kamfanin abubuwan su kafin su sace mutane biyu a wurin. Daya daga cikin majiyar ya ce 'yan bindigar bayan sun bar gurin sun kuma afkawa wani wata motar Hilux a gefen hanya dauke da bindigogi sannan kuma suka sace daya daga cikin mazaunin motar da aka yi imanin cewa wani jami'in gwamnati ne. “Harbin direban motar Hilux din ya tilasta shi tsayawa a kan babban titin, yayin da suka sace mutum guda da aka yarda cewa bab...
Yan sanda sun kama wani yaro dan shekaru 15 da laifin lalata yarinya mai shekaru 3

Yan sanda sun kama wani yaro dan shekaru 15 da laifin lalata yarinya mai shekaru 3

Tsaro
Wani yaro mai shekaru goma sha biyar a yanzu haka yana hannun 'yan sanda a Osi-Ekiti, saboda zarginsa da lalata wata yarinya mai shekaru uku.   Lamarin wanda ya faru a cewar shaidun gani da ido ya faru ne a Osi Ekiti, karamar hukumar Ido Osi na jihar Ekiti.   An rawaito cewa yaron wanda yayi amfani da salon yaudara wajan Jan hankalin 'yar karamar yarinyar inda daga bisani hakansa ya cimma ruwa.   Majiya daga  jama’ar da lamarin ya faru a idon su, sun fadawa Vanguard cewa an sanar da ‘yan sanda lamarin, yayin da kuma ofishin matar gwamnan jihar Ekiti, Erelu Bisi Fayemi ta umarci a gudanar da bincike kan lamarin.   Lokacin da aka tuntubi, jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sanda reshen jihar Ekiti, Sunday Abutu ya tabbatar da faruwar lamarin A cewarsa, an fara shig...