fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Ekiti

Duk dan Siyasa zai so zama shugaban kasa>>Gwamna Fayemi

Duk dan Siyasa zai so zama shugaban kasa>>Gwamna Fayemi

Siyasa
Gwamnan jihar Ekiti,  Kayedo Fayemi ya bayana cewa babu dan siyasar Najeriya da zai ki so a ce ya zama shugaban kasa.   Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channelstv a jiya Juma'a.   Gwamnan na amsa tambaya ne kan zabarsa da majalisar Jiharsa ta yi ya tsaya takarar shugaban kasa a 2023.   Yayi dariya inda yace babu dan siyasar da ba zai so zama shugaban kasa ba idan ya samu damar hakan, duk da matsalolin da kasar ke fama dasu. A baya, hutudole.com ya kawo muku yanda shugaban kasa, Muhammadu Buhari yace Najeriya ba zata sake fuskantar yakin basasa ba.   Saidai gwamnan ya ki bayar da tabbacin ko zai tsaya takarar shugaban kasar ko kuwa a'a inda yace a yanzu abinda ke gabansa shine kammala wa'adin mulkinsa a 2023.   “I am ...
Damuwa ce ta sa wasu ke son kafa kasar Oduduwa>>Gwamnan Ekiti

Damuwa ce ta sa wasu ke son kafa kasar Oduduwa>>Gwamnan Ekiti

Siyasa
Gwamnan Jihar Ekiti, Kayode Fayemi ya bayyana cewa damuwa ce da kuma yanda lamura suka tabarbare a kasa yasa wasu ke son kafa kasar Oduduwa.   Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Arise TV inda yace dama idan lamura suka tabarbare dolene a samu irin wadannan matsaloli.   Yace amma ba raba kasar bane mafita ya kamata a zauna a gano yanda zaa warware wadannan matsalolin ne. “I have gone on record to say that I have unfailing optimism that in spite of all our challenges, this country will triumph and we’ll survive current challenges. We as leaders must focus on the goal of protecting lives and property, and focus on safety and security as the primary responsibility that we have. “The people who are talking about secession frankly, some of them are doing ...
Gwamnati zata zagaye makarantu da katanga dan hana satar dalibai

Gwamnati zata zagaye makarantu da katanga dan hana satar dalibai

Siyasa
Gwamnatin jihar Ekiti ta fara zagaye makarantu da Katanga san maganin satar dalibai.   Gwamnan jihar, Kayode Fayemi ne ya bayyana haka. Ya bayyana hakane a wata hira da aka yo dashi a gidajen Rediyo.   Gwamnan yace sun dauki matakin zagaye makarantun Firamare da sakandare ne dan maganin matsalar tsaro.   "The Government of Ekiti State, in efforts to boost security, has ensured that primary and secondary schools across the 16 local government areas of the state are adequately protected.
Idan aka hana Fulani Makiyaya yawo da dabbobinsu sai an samar musu wata mafita idan ba haka ba rikicinsu da manoma ba zai zo karshe ba>>Gwamnan Ekiti

Idan aka hana Fulani Makiyaya yawo da dabbobinsu sai an samar musu wata mafita idan ba haka ba rikicinsu da manoma ba zai zo karshe ba>>Gwamnan Ekiti

Siyasa
Gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi ya bayyana cewa rikicin Fulani Makiyaya da Manoma ba zai zo karshe ba idan aka hana Fulanin yawo da dabbobi su amma ba'a samar musu wata mafita ba.   Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channelstv inda yace suka gwamnonu sun amince a rungumi hanyar kiwo ta zamani.   Gwamnan yace amma wannan abune da ba zai faru a lokaci guda ba, sai an mayar da hankali kansa an yi aiki tukuru.   Gwamnan ya kara da cewa suma Makiyaya sai an rika samar musu da tallafi kamar yanda ake baiwa manoma.   All our governors agreed that we must pursue modern ways of livestock and open grazing and other practices that are sustainable. We must embrace our national livestock transformation plan which may include the use of ranching a...
Kungiyar Miyyeti tayi kira da Fulani Makiyaya da su fallasa asirin bata gari a cikin su

Kungiyar Miyyeti tayi kira da Fulani Makiyaya da su fallasa asirin bata gari a cikin su

Tsaro
Shugaban kungiyar Miyetti Allah (MACBAN) reshan jihar Ekiti, Alhaji Adamu Abache, ya umarci mambobinsa da cewa daga yanzu su tona asirin duk wani makiyayi da aka gani yana aikata laifi a jihar. A cewarsa fallasa bata gari a cikin su shi zai taimaka wajan karawa fulani martaba a jihar. Shugaban kungiyar ya bayyana hakan ne a wani taro da aka shirya kan inganta tsaro a jihar da kwamishinan 'yan sandan jihar ya shirya ga dukkan kabilun dake jihar. Hakanan shugaban kungiyar ya haramta amafani da kananan yara wajan kiwan shanu a jihar ya kuma bukaci da gwamnati data taimaka musu wajan yiwa fulani Makiyaya rijista.    
Gwamnan Ekiti ya bukaci mazauna garin su dauki ‘yan sanda a matsayin abokan su

Gwamnan Ekiti ya bukaci mazauna garin su dauki ‘yan sanda a matsayin abokan su

Tsaro
Gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi, ya bukaci mazauna jihar da su ajiye duk wata rashin fahimta akan abubuwan da suka faru a baya sakamakon zanga-zangar adawa da runduar SARS, A cewarsa ya dace Al'umma su Dauki jami'an 'yan sanda A matsayin Abokanan su. Gwamnan ya bayyana cewa Zanga-zangar data faru a baya ta haifar da abubuwa marasa dadin ji Dan haka yayi kira da Al'ummar jihar da su cigaba da Nuna goyan bayan su ga Jami'an tsaro domin samun hadin kai a kasa baki daya. Gwamnan ya fadi hakan ne a garin Ikere-Ekiti A ranar Asabar yayin da yake kaddamar da sabuwar hedikwatar 'yan sanda a jihar.  
‘Yan sanda sun cafke wata mata da ake zargi da yukurin satar yara a jihar Ekiti

‘Yan sanda sun cafke wata mata da ake zargi da yukurin satar yara a jihar Ekiti

Tsaro
Rundunar ‘yan sandan jihar Ekiti ta tabbatar da cafke wata mata da ta yi yunkurin satar yara‘ yan makaranta har uku a Ado-Ekiti, dake babban birnin jihar. A wata sanarwa da jami'in hulda da jama'a na rundunar, Sunday Abutu, ya fitar ranar Juma'a, ya bayyana cewa hadin gwiwar 'yan sanda da sauran jami'an tsaro a jihar sun yi nasarar kame matar tare da kubutar da yaran. Tun da farko wasu Mazauna yankin ne su kai karar wata mata mai suna Misis Kazeem tana yunkurin satar yaran, inda ba ai wata-wata matana yankin suka sanar da rundunar 'yan sanda game da lamarin. Bayan samun rahoton korafin ne dai rundunar tai Nasarar cafke matar kamar yadda rahotanni suka tabbatar. Lokacin da aka tambaye ta game da yaran, sai ta yi ikirarin cewa yaran nata ne. Amma daga bisani yaran suka karya tata...
‘Yan fansho a jihar Ekiti sun koka da rashin biyan su hakkokin su na tsawan shekaru 27

‘Yan fansho a jihar Ekiti sun koka da rashin biyan su hakkokin su na tsawan shekaru 27

Uncategorized
Daruruwan 'yan fansho a jihar Ekiti sun koka da rashin biyansu hakkokin su na tsawan shekaru 27, inda suka bayyana cewa hakan na jefa su cikin mawuyacin hali. A cewar kungiyar 'yan Fanshon ta jihar sun koka da cewa sama da mutane 150 ne suka mutu batare da sunci gajiyar fanshon nasu ba da giratuti. Da yake magana a madadin ‘yan fansho a Akure, babban birnin jihar Ondo, tsohon malamin makaranta kuma sakataren kungiyar, Mista Mathew Popoola, ya ce duk da hukuncin da Kotu tayi na tursasa gwamnatin Jihar Ekiti kan ta biya 'yan fanshon hakkokin su amma gwamnatin jihar ta kasa girmama hukuncin kotu. Popoola ya kara da cewa a halin yanzu 'yan fansho a jihar suna cikin wani hali da suke neman dauki kasancewar izuwa yanzu duk sun dogara ne da 'yan uwa da abokai wajan  samun tallafi domin s...
Murna ta barke a jihar Ekiti yayin da aka yi ruwan sama na farko a 2021 a jihar

Murna ta barke a jihar Ekiti yayin da aka yi ruwan sama na farko a 2021 a jihar

Uncategorized
Wasu daga cikin mazauna Birnin Ado Ekiti na jihar Ekiti sun bayyana farin ciki da shekarar 2021 yayin da aka musu ruwan farko a jiya, Laraba.   Kamfanin dillancin labaran Najeriya,NAN ya bayyana cewa ba'a kai mintuna 40 ana ruwan saman ba amma ya mamaye birnin da wasu garuruwan dake kusa dashi.   Wasu da suka yi hira da NAN din sun bayyana cewa, sun yi farin ciki da aka ruwan ba tare da tsawa ko iska me karfi ba. The News Agency of Nigeria (NAN) reports that the evening rain, which did not last more than 40 minutes, fell in most parts of Ado Ekiti, the state capital, and other adjoining towns.   In separate interviews with the News Agency of Nigeria (NAN) in Ado Ekiti, the residents including a farmer, trader, and civil servant, said that they were g...
Gwamnatin Ekiti za ta gina wa ma’aikatan jihar gidaje 1,000

Gwamnatin Ekiti za ta gina wa ma’aikatan jihar gidaje 1,000

Uncategorized
Gwamnatin jihar Ekiti ta ce tana kan bakan ta don gina rukunin gidaje 1,000 ga ma’aikatan gwamnati a jihar. Gwamnan jihar Kayode Fayemi shine ya bayyana hakan a yayin wani shiri da ya gabatar na bikin sabuwar shkara wanda aka watsa a dukkan gidajan radiyo da tashoshin jihar. Ya kuma yi al'kawarin cigaba da gudanar da dukkan ayyukan da zasu habbaka tattalin arzikin jihar. Hakanan Gwamnan jihar yayi kira da Al'ummar jihar da su kasance masu lura da dukkan abubuwan da zai iya kawo tarnaki ko barazana ga zaman lafiyar jihar.