fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Elon Musk

Me kudin Duniya, Elon Musk ya tafka asarar Dala Biliyan 15 a rana 1

Me kudin Duniya, Elon Musk ya tafka asarar Dala Biliyan 15 a rana 1

Siyasa
Attajirin me kudin Duniya, Elon Musk ya tafka Asarar Dala Biliyan 15.2 a rana daya wanda hakan yasa ya rikito daga kasancewa wanda yafi kowa Kudi a Duniya.   Wani Rubutu da Elon me kamfanin Kera motar Tesla yayi ne ta ahafin Twitter ya jawo masa wannan asara.   Darajar Hannun jarinsa ya fadi daga Dala 760 zuwa Dala 714.5 a jiya, Litinin. Elon ya bayyana cewa ne farashin Bitcoin yayi tsada.   Me kamfanin Amazon, Jeff Bezos ne a matsayi na daya cikin masu kudin Duniya.  
Jeff Bezos ya doke Elon Musk inda ya sake zama wanda ya fi kowa kudi a Duniya

Jeff Bezos ya doke Elon Musk inda ya sake zama wanda ya fi kowa kudi a Duniya

Kasuwanci
Jeff Bezos ya kwace kambun me kudin Duniya daga hannun Elon Musk, baya  Makonni 6.   Musk ya tafka Asarar dala Biliyan 4.5 bayan da darajar kamfaninsa na Tesla ya fadi da kaso 2.4 kamar yanda Bloomberg ta bayyana.   Shima Bezos yayi Asarar amma bata kai ta Musk ba inda shi Asarar Dala Miliyan 372 yayi. A yanzu, Bezos na da dala Biliyan 191 yayin sa Musk ke da Biliyan 190.