
‘Yar wasan barkunci Emmanuella ta gina wa mahaifiyarta gidan Al’farma
Shahararriyar mai wasan burkinci Emanuella Samuel mai shekaru 10 ta gina wa mahaifiyarta Kayataccan gidan Al'farma.
Tauraruwar kudancin Najeriyar Emanuella ta wallafa hoton gidan ne a shafin ta na Instagram.
Ta wallafa cewa, ta gina gidan ne domin Mahaifiyarta bisa kokarin addu'o'I da karfafa mata gwaiwa da take a koda yaushe.